Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban sarakunana gargajiya na jihar Neja, Etsu Nupe, Alhaji Yahaya Abubakar, ya zargi gwamnatin, Abubakar Sani Bello, da nuna bangarenci da rashin iya shugabanci yaa ce gwamnatin jihar Neja na yanzu, an ‘yan uwa da abokan arzik
Zanna Gaddama Mustapha, shugaban jam’iyyar PDP na jihar Borno yace, guguwar Buhari bazata kara aiki ba a zabe mai zuwa saboda gazawar gwamnatin sa Zanna, ya bayyana hakane a wata hira da yayi da ‘yan jaridar Daily Trust a birnin
A ranar Larabar nan ne aka gurfanar da wasu mutane hudu a gaban babbar kotun Filato dake jihar Jos bisa zargin kashe abokinsu, mai suna Joseph Gonsum. Wadanda ake zargin Terry Kefas, Samson James, Emmanuel Jah, da kuma Patrick Nya
Da yake ganawa da manema labarai a jiya, Zarewa, ya ce, mutane 2,555 ne kacal su ka iya karbar katunan zabensu tun bayan fara sabunta rijistar zabe a watan Afrilun shekarar 2017. Ya kara da cewar wani bincike ya tabbatar da cewar
Secondus ya cigaba da fadin cewa a yanzu haka gwamnonin sun bazama da nufin danne yan majalisar dokokin Najeriya don kada su kwance ma Buhari zani a kasuwa da wannan doka, sai dai bai bayyana sunayensu wadannan gwamnoni ba.
Shahararren dan wasan Real Madrid dinnan, Christiano Ronaldo, yana cigaba da iya bakin kokarin sa da bada tallafi domin sharewa al'ummar kasar Siriya hawayen su, kasar data share shekaru da yawa suna cikin tashin hankali...
Kwararrun masanan sun dauki kasar Finland a matsayin kasar da ta fi kowacce dadin rayuwa a cikin kasashe 156 na duniya, bayan binciken da suka yi kan tsawon rayuwar al'ummar kasar, tallafawa wanda basu da karfi, yaki da cin hanci
A ranar Talata 13 ga watan Maris ne dai hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandari na Najeriya, JAMB ta sanar da fitar da sakamakon jarabawar dake gudana a yanzu, inda ta fara sakin sakamakon daliban da suka zauna
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sojojin sun kama wadannan yan bindiga ne biyo bayan hare haren da suka kai ma yan Fulani makiyay a rugarsu dake kauyen Rafiki a ranar laraba 14 ga watan Maris, bayan sun samu kira daga mutanen kauyen.
Mudathir Ishaq
Samu kari