Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar Alhamis din da ta gabata ne kasar Koriya ta Arewa ta yiwa Najeriya sabon albishir, na gudummawar taimakon dakarun sojin kasar wajen fafutikar su ta ganin karshen ta'addancin Boko Haram da ya yi kamari a yankin Arewa.
A yayin da mutane maza da mata da kuma da musamman ma malaman addinin musulunci da dama suka yi ta suka tare da Allah-wadai da irin yadda diyar gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje ta zazzagar da zallar farin ciki
Jami'an 'yan sandan Najeriya dake a bangaren tattara bayanan sirri na shiyyar jihar Ribas sun sanar da samun nasarar kashe kasurgumin hatsabibin tsageren Neja Delta bayan ba-ta-kashi na tsawon lokaci da suka yi dashi.
Tabbas Hausawa sun yi gaskiya da suka ce wai kwarya ta bi kwarya domin kuwa Naira ce za ta gogi Naira a yayin bikin auren diyar hamshakin mai kudin nan na Afrika Fatima Dangote da kuma angon ta dan tsohon Sifeto
Masu garkuwar, su tara, sun shiga fadar Hakimin tare da kokarin sace shi daga dakinsa na bacci. Saidai basaraken ya tirje yayin da su ke kokarin tafiya da shi, har ta kai ga tsohon tsimi ya motsa ya saka hakimin dauko wata takobi
Hukumar kungiyar alkalai na Najeriya (NJC) ta bada umarnin yiwa wasu alakali guda biyu ritayan dole Jastis Thresa Uzokwe, babban alkalin jihar Abia, da kuma Jastis Obisike, alkalin babban kotun tarayya dake jihar Abia, suna ciki.
Yariman kasar Saudiyya mai jiran gado, Muhammed bin Salman, yayi kira ga shugaban malaman addinin kasar Iran "Hitila", ya ce muddin kasar Iran ta kera makamin nukiliya to babu makawa ita ma kasar Saudiyyan sai ta kera nata makaman
"Me yasa zan fadi albashi na? Ko kun san nawa ne albashin minista? Ko shi ba jama'a yake wa aiki ba?," inji Namdas, bayan an tambaye shi albashi da alawus dinsa. Da aka shaida masa cewar jama'ar da su ka zabe su ne ke son sanin ha
Kotun ta katse igiyar aure tsakanin ma'auratan bayan da mijin matar, Gbeminiyi Adeyiga; mai shekaru 88, ya shaidawa kotu cewar ya gaji da cin amanar aurensu da matar sa ke yi tare da rokon kotun ta warware auren. Alkaliyar kotun,
Mudathir Ishaq
Samu kari