Jerin sunayen sabbin shuwagabannin hukumomi da Buhari za ayi bikin rantsar dasu
Ana sa ran shugaban kasa Muhammadu Buhari zai rantsar da sabbin shuwagabannin gudanarwa na wasu hukumomin gwamnatin tarayya dake karkashin ofishin mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo.
Wannan bikin rantsarwa dai zai gudana ne a ranar Talata 20 ga watan Maris, inda shugaba Buhari zai rantsar da mutane 57 da zasu shugabanci gudanarwar hukumomin gwamnati guda uku da suka hada da Hukumar kula da iyakokin Najeriya, hukumar cigaban jama’an kan iyakokin Najeriya da kuma cibiyar horas da manyan jami’an gwamnati.
KU KARANTA: Gwamnatin jihar Kano ta musanta jita jitan kai hari a makarantun kwana na jihar Kano
Daga cikin shuwagabannin gudanarwa na hukumar kula da iyakokin Najeriya sun hada da:
MATAIMAKIN SHUGABAN KASA – Shugaba
UGOCHI NNANNA KALU
YAKUBU TSALA
HON. MOH’D B. LIKINGO
OBONG RITA AKPAN
BAYO OLORUNWO
MUHAMMAD LIMAN
MINISTAN SHARI’A
MINISTAN TSARO
Cibiyar horas da manyan jami’an gwamnati:
CHIEF IGNATIUS LONGJAN - Shugaba
ABDULLAHI MATORI
DR. CHIDIA MADUEKWE
FEMI MAJEKODUNMI
IBRAHIM KABIR MASARI
SEN. UCHE EKWUNIFE
HON. TEMI HARRIMAN
MINISTAN TSARO
MINISTAN KIMIYYA DA FASAHA
Hukumar cigaban jama’an kan iyakokin Najeriya:
MATAIMAKIN SHUGABAN KASA - Shugaba
AFAM OGENE
SAHHED SALAWE
LEONELA J. OMO
RABIU GWARZO
HAJIA DUMBA D. MIKAILA
IDRIS SANI BUKO
MINISTOCIN SHARI’A, HARKOKIN KASASHEN WAJE, AYYUKA, CIKIN GIDA,KUDI, TSARO, RUWA, ILIMI, LAFIYA,TAMA DA KARAFA, KIMIYYA DA FASAHA
Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng