Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata babban tawaga da daga majalissar dattawan Najeriya karkashin jagorancin, Sanata Bukola, sun kai ziyarar ta’aziya ma Gwamnatin Bauchi Sarkin Bauchi da iyalin marigayi Ali Wakili akan mutuwar abokin su a ranar Asabar.
Ibtila’in gobara ta afkawa kasauwar Karasuwar Girun Guna, dake karamar hukumar Karasuwa a jihar Yobe a yammacin ranar Litinin Gobarar ta yi sanadiyar asarar dukiyoyi na miliyoyin kudi wanda ya hada da shaguna da rumbuna.
A karshen satin da ya gabata ne aka daura auren diyar Osinbajo da sahibinta, dan tsohon sojan Najeriya, John Shagaya. Manyan baki daga ciki da wajen Najeriya sun halarci taron bikin. Shugaba Buhari da mai dakinsa, Aisha Buhari, da
Idris ya kafa kwamitin ko ta kwana karkashin ACP Mohammed Dankwara da zai tabbatar da dukkan jami'an 'yan sanda dake fadin kasar nan sun yi biyayya ga dokar yayin da ya bukaci kwamishinonin jihohi su kafa nasu kwamitocin. Sifeton
Wani mazaunin kauyen, Yushau Bingi ya shaida ma majiyarmu cewar sun binne mutane 7, yayind a yan bindigan suka yi awon gaba da wasu mutanen garin, hakazalika shima tsohon kansilan mazabar Bingi, Musa Umar ya tabbatar da kisan muta
Rundunar hukumar tsaro na farin kaya (DSS), ta ce, ta kama wani shahararen mai safarar bidigogi a Najeriya mai suna Jonah Abbey, wanda sunan sa ke cikin jerin sunayen mutanen da jami’an tsaro kasar ke nema ruwa a jallo.
Sanarwar na kunshe ne cikin wata takarda da shugaban kwamitin harkokin addinin Islama kuma wazirin sarkin Musulmi, Farfesa Sambo Wali, ya sanyawa hannu, tare da bayyana cewar sun fitar da sanarwar ne sabida da rashin samun rahoto
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya amince da fara gudanar da aikin da ya jagoranci taron majalissar zartarwar karo 11 a jihar Kano wannan aiki dai za’a gina shi ne akan kudi N4Billion kuma ana sa ran fara shi a wannan wata.
Ministan wuta, aika-aikace da gidaje, Mista Babatunde Fashola, yace yanzu kasar tana da ikon samar da wutar lanatarki mai karfin Megawat 7,000 Fashola ya bayyana haka ne a lokacin da yake amsa tambayoyi a taron manema labaru
Mudathir Ishaq
Samu kari