Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Muhimman bayani na ta kara bayyana a filin game da manufofin hadakar nan da tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya kafa a baya da nufin abun da ya kira dora kasar Najeriya akan turba daidaitatta. Hakan kamar yadda muka samu
A cewar Safiyya, Amaryar mai suna Nana ta gamu da ajalinta ne a sakamakon wata gobara da ta taso a gidanta, kwanaki uku kacal da tarewarta da Angonta Jabeer, sai dai ba’a bayyana garin da wannan lamari ya auku ba.Majiyar ta ruwa
Wani tsohon dan majalissar dattawa, kuma na kusa da shugaba Buhari, Sanata Olurunnimbe Mamora, yaki karban sabuwar mukamin shugaban hukumar cibiyar harkokin kasuwanci na Abuja (AIIC) da shugaba Buhari ya nada shi.
A wata sanarwa da hukumar ta fitar yau, Lahadi, a Abuja, dauke da sa hannun Mista Tony Opuiyo, ta ce rahotannin sirri da hukumar ta samu sun tabbatar da cewar Abbey ya yi safarar wasu bindigu daga Konduga tab jihar Borno zuwa jiha
Tun bayan da gwamnatin Najeriya ta sayar da NEPA a 2005 ake samun takun saqa tsakanin gwamnatin da 'yan kasuwar da suka sayi kamfanunuwan da aka farfasa gida-gida. Wannan karon rigimar na tsakanin gwamnati ne da GEnCos...
Da yake bayyana hakura da auren nasu, matashin, Chiadi; kamar yadda aka fi kiransa, ya ce "duk da kasancewar aurenmu umarnin ubangiji ne, mun hakura da shi. Mun daina ma zancen auren kwata-kwata, zamu zuba ido mu ga abinda Allah
Shugaban kasar, bayan kisan mutane 73 da Makiyaya sukayi a kananan hukumomin Guma da Logo, jihar Binuwai, a ranar sabuwar shekara, ya umurci shugaban Jami’an ‘Yan Sandan daya koma jihar dake fuskantar wannan matsala don hana ci...
Gudnmuwar mata a dangane da tarihin siyasa a duniya baa bun kokwanto bane haka ma a Najeriya bai zama daban ba. Tun a 1986, lokacin da aka kirki Ofishin matar shugaban kasa Maryam Babangida, da kuma gagarumar gudunmuwar data bayar
Anji cewa gwamnatin jihar ta biya N20,000 na “Sadaki” ga matan, sai kwanoni da tukane, da kofofi masu kyau, da farantai, da mayafai, wadanda sune shidar aurensu. An kuma bawa kowace mace N30,000 domin taja jari, sannan kuma gwamna
Mudathir Ishaq
Samu kari