Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani matashin mai suna Faysal Abdullahi Omar, wanda har yanzu yana makaranatar Sakandare ya fadawa BBC cewa, yaki karban aikin ne saboda yana tsoron kada mayakan kungiyar al-Shabab su kashe shi dan suna aiki a yankin.
Marafa yace dukkaninsu dauke da bindiga kirar AK 47, sun dira kauykan ne da misalin karfe 4:30 na ranar Lahadi, inda suka kwashi tsawon lokaci suna tafka ta’asa iri iri, tare da aikata ma jama’an kauyukan aika aika daban daban.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi direbobin manyan motoci dasu guji ajiye motoci a kan manyan titi, sannan kuma su gina wuraren ajiye motocin domin kawo saukin zirga-zirga akan manyan titi, da kuma rage cinkoson motoci...
Da sanadin jaridar The Sun, mun samu rahoton cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi ganawar sirrance da tsohon mataimakin shugaban kasa, Muhammad Namadi Sambo a fadar sa ta Villa dake babban birnin tarayya na Abuja.
Wani jami'in dan sanda mai tsare iyaka ta kamfanin man fetur ya diga dalma ta harsashin bindiga kan wani Soja a yankin Odimodi na karamar hukumar Burutu dake jihar Delta kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito a ranar Litinin.
Kungiyar Jama'atu Nasril Islam karkashin jagorancin Sultan na Sakkwato, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ta nemi shugaban kasa Muhammadu Buhari akan ya tashi daga gyan-gyadin sa wajen kare rayuka da dukiyoyin al'umma a fadin kasar nan.
Rahotanni da sanadin jaridar Independent sun bayyana cewa, an nemi kungiyar Miyetti Allah da ta daina bata sunan Fulani tare da yi ma su bakin fenti domin hakan yana da nasaba ga wani mummunan sakamakon ga Fulani da ma ba a haifa.
A wani sabon kididdigar bincike da hukumar kula da harkokin kudi ta kasa ta fitar watau FRC, ya bayyana cewa kantar bashi ta mafi akasarin jihohin Najeriya ta haura kaso 50 cikin 100 na kasafin kudaden shiga da suke samu.
Kakakin majalisar wakillai Mista Yakubu Dogara tare da hadin gwuiwar wani fitaccen shugaban kabilar yarbawa a karkashin inuwar kungiyar Yoruba Unity Forum mai suna Cif Dipo Jemileyin ya bayyana cewa shima yana goyon bayan a sake
Mudathir Ishaq
Samu kari