Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A duniya dai, saboda yawan hari da farauta da ake yi wa zakuna, suna fuskantar barazana daga bacewa a doron duniya abin da ake kira extinction, wanda hakan ba zai yi wa dunia ko dabbobin daji dadi ba. Ba wai don shine Sarkin dawa
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sarki Umar ya kara bayyana Bukar a matsayin mutumi mai saukin kai, wanda ya sadaukar da rayuwarsa don yi ma jama’a bauta, ga shi mai rikon addini, wanda ke ganin mutunci tare da girmama na gaba.
Da sanadin shafin PM News, mun samu rahoton cewa a ranar Larabar da ta gabata ne hukumar 'yan sanda ta jihar Kaduna, ta damko wasu fiye da muggan makamai 70 daga daidaikun mutane da kuma 'yan ta'dda a cikin birni da kewayen jihar.
Saidai diyar ta amsawa mahaifiyar ta cikin gatsali cewar, ta kai munzali a saboda haka ta kyaleta tayi duk yadda take so da rayuwar ta. Amsar da yarinyar ta bayar bata yiwa mahaifiyar ta dadi ba, hakan ya saka ta fusata har ta ruf
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, cikin sandunan guragu, ya halarci taron gwamnonin jam’iyyar APC da shugaba Buhari da aka yi jiya a fadar gwamnatin tarayya . Kakakin gwamnan, Kingsley Fanwo, ya bayyana yadda gwamnan ya samu ciwo
Shahararriyar jarumar nan ta Fina-finan Hausa, Jamila Nagudu, ta bayyana cewa babu sa'arta a duk matan da ke harkar fim a yanzu.A hirarta da shashin BBC Hausa ta ce kwarewa ce ta sa ta ke iya taka kowacce rawa da aka nemi ta yi.
Sabo da kaza baya hana a yankata: Wani Kare ya yi kaca kaca da Uwardakinsa da danta Wata Mata da danta sun gamu da ajalinsu a hannun Karensu, bayan ya kai musu farmaki sa’annan ya yi fatafata da namansu, a ranar Laraba, 4 ga watan
Ciyaman na jam’iyyar PDP, Prince Uche Secondus, ya bayyana cewa jam’iyyarsa na tattauna da wasu gwamnoni na jam’iyyar APC akan dawowar jam’iyyar PDP. Secondus yace yawancinsu daga Arewa ta tsakiyar Najeriya suke.
Don haka kamar yadda gwamna El-Rufai ya sha fada, shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi matukar tasiri a zamansa gwamnan jihar Kaduna, kuma duba da kyakkyawar alakar dake tsakaninsa da Buhari, ana ganin tasirin guguwar nan zata maim
Mudathir Ishaq
Samu kari