Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An tsinci gawan jaririn dan wata 8 mai suna Abdulaziz, a ranan Alhamis cikin randan ruwa a jihar Edo. An tsinci gawan wannan jariri ne a gida mai lamba 53 Obakhavbaye Street, Benin City. An samu labarin cewa mahaifiyar ta zaga bay
Iyalan jami’in dan sandan da aka hallaka a mummunan harin da aka kai yankin Offa na jihar Kwara sun shiga halin dimuwa da damuwa. A yanzu haka suna nan sun rasa inda zasu sanya ransu domin suji dadi, bayan mutuwa ta raba su.
Yau ne Musulmin duniya ke bikin tunawa da maulidin Isra'i da Mi'iraji, Musulmai sunyi imani cewa yau ne annabi ya hau dokin mai fiffike da ake kira buraqa domin zuwa sama ta bakwai. Ana so a raya daren da hailala da salatai da...
Sule Lamido a ranar juma’a ya bayyana cewa baya tsoron sake tsayawar Buhari takara a zaben 2019, yace Buhari ya bayyana kudirinsa na sake tsayawa takara bayan taron mutane da yaji PDP tayi a jiharsa ta Katsina.
Kotu ta daure wani mutum mai suna Baffa Sani, a jihar Kano, sakamakon luwadi da yayi da wani yaro dan shekara 10. Sani dan unguwar Kurawa ne a jihar Kano, yana kuma fuskantar shari’a duk da dai bai amsa laifin da ake zarginsa ba
Kungiyar ta cigaba da fadin akwai matsaloli da dama dake tattare da ire iren kayan gonan nan, da suka hada da guba, karya garkuwa jiki, sauya sindaran halitta da sauransu matsaloli, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.
Korar tazo ne a lokacin tashin hankali tsakanin Cambodia da Amurka akan shugaba Hun Sen. Amurka dai sun musanta shiga siyasar Cambodia. Har yanzu dai Gwamnatin Cambodia bata ce komai ba akan wannan Korar. Cambodia dai basa wasa
Daya daga cikin fitattun jaruman nan na masana'antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood mai fitowa a matsayin uwa wadda Ladidi Abdullahi amma wadda aka fi sani da Ladidi Tube less ta yi ikirarin cewa duk duniya babbu mace mai da
Da sanadin shafin jaridar Independent ta kasar Amuraka, a yau Juma'a NAIJ.com cikin kalace-kalace ta kalato wasu muhimman ababe 8 da maza ke lura da su akan mata wanda kuma su matan ba su da wata masaniya ko kadan a kai.
Mudathir Ishaq
Samu kari