Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da yawan mutane su na da masaniyar amfani gwanda ga lafiyar su, sai dai 'yan kalilan ne suke da ilimi akan alfanun ganyen itaciyar. Ganyen gwanda ya na dauke da sunadarai dake kawar da cututtuka irin su ciwon daji da makamantansu.
Munguno dai ya bayyana damuwarsa kan yadda hukumomin tsaron suke cigaba da samun farraku a tsakaninsu maimakon su hada kai wajen yin aiki tare. Amma ya alkanta hakan ne da rashin kwaskwarima da ba’a yiwa dokar da ta kafa hukumar
Sultan na Sokoto, Alhaj Sa’ad Abubakar III, yace karatun addini bai ci ba yaba kamar yadda wasu ke nunawa, cewa ilimin addini yaci baya sosai a cikin al’umma. Ya ce ya zama dole a nuna wa duniya cewa suna da ilimi.
Rahotanni sun bayyana cewa tuni aka fara gudanar da shirye-shiryen dashen laimomi a farfajiyar masallacin harami na birnin Makkah musamman a kusuwar sa ta Arewa, inda wasu kwararrun Injiniyoyi daga kasar Jamus ke kwangilar aikin.
Dakarun rundunar sojin sama masu aikin tabbatar da zaman lafiya a jihar Borno, Ofireshon Lafiya Dole, su ka yi ruwan wuta a kan motocin 'yan kungiyar Boko Haram a daren ranar 13 ga wata a AREGE mai nisan kilomita daga tafkin tekun
Wani matashi dan achaba a garin Ilori, babban birnin jihar Kwara, mai suna Ekene Ugwuanyi, ya hallaka kansa sanadiyar cin babur dinsa a cacan was an kwallon kafa tsakanin kungiyar kwallon Barcelona da AS Roma..
Tsohuwar mai suna Saadeya Hammad ‘yar kauyen Darin, a garin Nabaruh dake Misra, kamun nata ya janyo zanga-zanga a kauyen nasu, inda mutanen suka taru a kofar gidanta don nuna rashin amincewarsu akan zargin da akewa tsohuwar.
Dalilan Saudiyyar basu rasa yadda ake samun masu tsatsauran ra'ayi, wadanda babban fatansu shine su tunzura samari a cikin Saudiyya su tashi zanga-zanga su ture Al-Saud daga mulki, su kafa kasar kaliffanci kamar yadda addinin Is..
Fadar shugaban kasa ta bayyana yadda Sani Sidi da abokansa suka kwashe biliyoyin kudi a NEMA - Aso Rock, Wani hadimin shugaban kasa ya ruwaito cewa tsohon shugaban NEMA Mohammed Sani Sidi ya rike sama da asusun banki 20 a bankuna
Mudathir Ishaq
Samu kari