Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani babban jami’in Dansanda, Dilip Kumar ya bayyana cewa akalla mutane 29 sun jikkata ta hanyar samun rauni daban daban, inda yace da dama daga cikin wadanda abin ya shafa yan uwan Angon ne da suka nufi kauyen Pamari don daurin a
Sai dai ko da yake Osinbajo ya jagoranci zaman, amma ba shi da hurumin darewa kujerar da aka ware ta don zaman shugaban kasa Muhammadu Buhari, sai dai an hange shi yana zaune a kujerar dake gefen ta Buhari, kujerar da ya saba zama
Majalissa ta cigaba da zama bayan rikicin Sandar Girma ta majalissar da wasu mutane da ba’a san ko su wanene ba suka shiga cikin majalissar suka sace Sandar ba. Majiyarmu ya bayyana cewa an cigaba da zaman majalissar bayan nan.
Ciyaman na kwamitin majalissa na bangaren bashin gida dana waje, Sanata Shehu Sani ya nuna rashin jin dadinsa game da bacewar sandar girma ta majalissar a lokacin da ake zaman majalissar a ranar Laraba, 18 ga watan Afrilu.
Ibrahim Dikko mai magana da yawun kungiyar yace kungiyar tasu tana da kananan kungiyoyi 70, sannan suna da Ciyaman da kuma ma’aikata a kananan hukumomi 34 na jihar, ya bayyana hakane lokacin da suka kaiwa Masari ziyara a gida.
Zabe mai zawa ina da burin ganin " wani saurayi wanda yana da hangen nesa kamar Obafemi Awolowo; Ina so in ga Matashi mai baiwa da fikira irinta Sardaunan Sokoto, Ahmadu Bello. Ina so in ganin wanda yaka da balaga da kuma ilimi ka
Fatima Abdullahi Umar Ganduje yar gwamnan jihar Kano da ta auri dan gwamnan jihar Oyo, Idris Ajimobi tayi tsokaci kan rayuwar aurenta. Fatima ta kasance matashiya mai shekaru 24 a duniya, ta kuma kammala karatunta a Adamawa.
Rahotannin safiyar yau Laraba da sanadin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, Barbara Bush, matar tsohon shugaban kasar Amurka ta riga mu gidan gaskiya kamar yadda kakakin danginta, Jim McGrath ya bayyana a ranar Talata.
safiyar yau Laraba, 18 ga watan Afrilu, 2018 a unguwan Karu, babban birnin tarayya Abuja. Wannan abu ya faru ne yayinda wani katapila ya fado kan motoci daga kan gadan da aka fi sani da 'Karu Bridge' kusada unguwar Yanyan Abuja.
Mudathir Ishaq
Samu kari