Majalissa ta cigaba da zama bayan rikicin sandar iko inda aka kawo sabuwar sanda

Majalissa ta cigaba da zama bayan rikicin sandar iko inda aka kawo sabuwar sanda

- Majalissa ta cigaba da zama bayan rikicin Sandar Girma ta majalissar da wasu mutane da ba’a san ko su wanene ba suka shiga cikin majalissar suka sace ba

- An cigaba da zaman majalissar bayan awa daya da sace Sandar da ba’a san ko suwanene ba suka gudu da ita

- An kawo wata sabuwar Sanda sannan aka cigaba zaman majalissa da misalign karfe 12.07 na rana, inda mataimakin shugaban majalissar ya cigaba da jagorancin zaman

Majalissa ta cigaba da zama bayan rikicin Sandar Girma ta majalissar da wasu mutane da ba’a san ko su wanene ba suka shiga cikin majalissar suka sace Sandar ba.

Majalissa ta cigaba da zama bayan rikicin sandar iko inda aka kawo sabuwar sanda
Majalissa ta cigaba da zama bayan rikicin sandar iko inda aka kawo sabuwar sanda

Majiyarmu ya bayyana cewa an cigaba da zaman majalissar bayan awa daya da sace Sandar da ba’a san ko suwanene ba suka gudu da ita.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Majalisar dattawa ta bukaci a dawo da sadar iko cikin sa’o’i 24 bayan yan daba sun arce da ita

An kawo wata sabuwar Sanda sannan aka cigaba zaman majalissa da misalign karfe 12.07 na rana, inda mataimakin shugaban majalissar Ike Ekweremadu, ya cigaba da jagorancin zaman.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng