Iyalin Assad na yawon duniya yayin da ake gwabza yaki a kasarsu shekaru bakwai

Iyalin Assad na yawon duniya yayin da ake gwabza yaki a kasarsu shekaru bakwai

- An shafe shekaru ana yakin basasa a kasar Siriya

- Hare-haren sama da na kasa ya kori miliyoyi daga kasar

- An gano iyalansa suna hutu da yawon duniya a wasu kasashen

Iyalin Assad na yawon duniya yayin da ake gwabza yaki a kasarsu shekaru bakwai

Iyalin Assad na yawon duniya yayin da ake gwabza yaki a kasarsu shekaru bakwai

Tun bayan da aka tayar masa da kayar baya a cikin kasarsa, kan lallai sai ya bar mulki, shugaban Siriya Basshar Al-Asad, yayi kememe yaki barin mulki, inda ya koma yaki da 'yan kasar, wadanda ya kira da 'yan ta'adda masu kokarin kafa daular Islama.

DUBA WANNAN: An saki wani bidiyo kan Buhari da ba lallai yayi wa gwamnatin dadi ba

A hirarsa da wani dan majalisar kasar Rasha da ya kai masa ziyara bayan hare-haren Turawan Yamma kan kasarsa, saboda amfani da ake sa rai shi yayi da makamai masu guba, a wajen garin Siriyar, wanda ya lalata jirage da matataun makaman sa na guba.

Iyalin Assad na yawon duniya yayin da ake gwabza yaki a kasarsu shekaru bakwai

Iyalin Assad na yawon duniya yayin da ake gwabza yaki a kasarsu shekaru bakwai

Shugaban ya bayyana cewa, "Yarana sun je Artek a bara. Sakamakon baluguron da suka yi sun kara fahimtar Rasha yadda ya kamata, da yake bayyanawa dan Majalisar dokokin Rasha Dmitry Sablin, wanda suka gana da shi a birnin Damascus din a ranar Lahadi.

Shi dai birnin, yayi kaurin suna wajen kisan kare dangi a baya, zamanin Rashar tana USSR mai kwaminisanci.

RAhotannin sun kuma nuna yadda ake mamakin yadda shugaban yake iya tura yaransa shakatawa bayan yaki ya daidaita kasar tasa.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel