Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A wani bayani da Mr Ali Ali, babban mai bawa gwamnan shawara gameda sadarwa ya turowa NAIJ.com, yace hutun an bayar dashi ne domin ayi shirye shiryen gagarumar walima ga shugaban kasar, Muhammadu Buhari a gobe.
Binciken kwamitin ya fi mayar da hankali ne a kan rabon or kin raba kayan agaji da kuma badakalar wasu kudi har biliyan N8bn a jihohi biyar: Borno, Yobe, Gombe, Adamawa da Bauchi. Wakilan gwamnatocin jihohin Yobe, Gombe, Bauchi da
Ya bayyana sunayen yan bindigar kamar haka: Lawal Ibrahim, Nasiru Lawali, Yahaya Mohammed, Haliru Shantali, Hussaini Hamisu, Mohammed Nuhu, Habibu Sani, Rilwanu Mohammed, Mohammed Sanusi, Mohammed Bara’u da Abubakar Haruna.
Mahukunta a rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Anambra sun sanar da samun nasarar da suka yi akan wasu dodanni da suka hargitsa ayyukan ibada a wata majami'ar dake a karamar hukumar Idemili ta yamma a ranar Juma'ar da ta g
Buratai dai ya faɗi hakan ne a jiya Talata yayin karɓar baƙuncin shugaban hukumar wuraren shaƙatawa ta ƙasa Ibrahim Goni, a babbar shelkwatar tsaro ta ƙasa dake Abuja. A cewarsa, sojojin sun gano dajin na Sambisar na da namun daji
Wani matashi dan Najeriya kuma injiniya mai fasaha daga jihar Kalaba wanda ake kira da suna Ogar Augustine Otuokwa ya baza ilimin sa inda ya kirkiro wani injin da ke samar da wutar lantarki daga bokitin ruwa. Kamar dai yadda muka
Wani rikici ya barke a Amandugba, karamar hukumar Isu na jihar Imo ranan Lahadi yayinda wasu mafusatan matasa suka kashe wani jami’in dan sanda mai suna, Chijioke Okorie, kan laifin kisan wani bako mai suna, Ojiegbr Azuoku.
Kamar dai yadda majiyar mu ta Rariya ta bankado, jami'an hukumar nan dake tabbatar da da'a da gyaran tarbiyya ta jihar Kano watau Hisbah ta gano wasu mutane da ta zargi suna bautawa wata bishiya tare da kuma da sare ta a jihar Kan
Daya daga cikin tsaffin shugabannin kasar Najeriya a mulki soja Janar Yakubu Gowon mai ritaya ya bayyana damuwa da kuma takaicin yadda yace harkokin tsaro na ta dada kara tabarbarewa a sassan kasar nan. Shi dai Gowon yayi wannan b
Mudathir Ishaq
Samu kari