Damusar takarda ce: INEC ta saki sakamakon wadanda suka yarda ayiwa Dino Melaye kiranye
- Mai arziki ko a kwara ya saida ruwa, labarin Dino Melaye da shallakewar keranyan da yayi
- Kaso 5.34% cikin dari suka amince ya dawo, acewar hukumar zabe
- Karanta domin ganin yadda al'akalumman kiranyan ya kasance
Batun yiwa Sanatan jihar Kogi ta yamma kiranye al’amari ne da ya ja hankalin jama’a da dama musamman masu ra’ayin siyasa. Lamarin kiranyan nashi dai ya samo asali ne sakamakon tsattsamar dangantaka tsakaninsa da gwamnan jiharsa ta Kogi Yahya Bello.
Yanzu haka dai sakamakon tantance wadanda suka yarda ayiwa Sanata Dino Melaye kiranye ya nuna cewar, kaso 5.34% kacal suka amince da ya dawo.
Karanta sakamakon a mazabun kananan hukumomin jihar da yadda ya kasance:
Karamar hukumar Koton Karfe
Adadin wadanda aka yiwa rijistar katin zabe - 46, 727.
Adadin wadanda suka yarda ayi masa kiranye - 24, 459.
Adadin wadanda suka halarci wurin tantancewa - 2, 566.
Adadin wadanda hukumar zabe ta tantance - 2, 335.
Karamar hukumar Kabba Bunu
Adadin wadanda aka yiwa rijistar katin zabe - 5, 309
Adadin wadanda suka yarda ayi masa kiranye - 27, 910
Adadin wadanda suka halarci wurin tantancewa - 2, 150
Adadin wadanda hukumar zabe ta tantance - 2, O35.
Karamar hukumar Ijumu
Adadin wadanda aka yiwa rijistar katin zabe - 46, 810.
Adadin wadanda suka yarda ayi masa kiranye - 24, 389.
Adadin wadanda suka halarci wurin tantancewa - 2, 811
Adadin wadanda hukumar zabe ta tantance - 2, 664
KU KARANTA:
Karamar hukumar Yagba ta gabas
Adadin wadanda aka yiwa rijistar katin zabe - 35, 329
Adadin wadanda suka yarda ayi masa kiranye - 18, 229
Adadin wadanda suka halarci wurin tantancewa - 3, 580
Adadin wadanda hukumar zabe ta tantance - 3, 506
Karamar hukumar Kabba Bunu
Adadin wadanda aka yiwa rijistar katin zabe - 5, 309
Adadin wadanda suka yarda ayi masa kiranye - 27, 910
Adadin wadanda suka halarci wurin tantancewa - 2, 150
Adadin wadanda hukumar zabe ta tantance - 2, O35
Karamar hukumar Mopa Amuro
Adadin wadanda aka yiwa rijistar katin zabe - 18, 350
Adadin wadanda suka yarda ayi masa kiranye - 9, 173
Adadin wadanda suka halarci wurin tantancewa - 729
Adadin wadanda hukumar zabe ta tantance - 710
Amma sai dai an samu rahotan hargitsi a Mopa wanda hakan har yayi sandiyyar lakadawa jami’in tsaro na farin kaya (Civil Defence) da kuma hayanisa da yan daba suka haifar, hakan yayi sandiyyar soke akwatina 6 na mazabar.
Karamar hukumar Yagba ta yamma
Adadin wadanda aka yiwa rijistar katin zabe - 35, 506
Adadin wadanda suka yarda ayi masa kiranye - 19, 444
Adadin wadanda suka halarci wurin tantancewa - 4, 221
Adadin wadanda hukumar zabe ta tantance - 3, 729
Karamar hukumar Lokoja
Adadin wadanda aka yiwa rijistar katin zabe - 109, 105
Adadin wadanda suka yarda ayi masa kiranye - 66, 266
Adadin wadanda suka halarci wurin tantancewa - 4, 810
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku
ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng