Hotunan Manyan Kasuwanni 7 a fadin Najeriya

Hotunan Manyan Kasuwanni 7 a fadin Najeriya

Harkar cinikayya a ban Kasa ta samo asali ne tun yayin da mutane ke kai amfanin gona zuwa kasuwanni domin musaya da wasu ababe da suke da bukata wanda a turance ake kiran wannan nau'in kasuwanci da Barter Trading ko kuma Trade by Barter.

A Najeriya a halin yanzu akwai manyan kasuwannin da suka yi fice wajen tara dumbin al'umma domin gudanar da harkokin su na cinikayya inda ake musayar kaya da kudi sabanin yadda kasuwanci ya faro a baya na musayar kaya da kaya.

A yayin da Najeriya ke da manyan kasuwani daban-daban da suka yi kaurin suna a yankunan ta daban-daban, a yau jaridar Legit.ng ta kawo muku hotunan kasuwanni bakwai mafi girma a cikin kasar nan.

Ga jerin hotunan kasuwannin kamar haka tare da sunayen su.

7. Kasuwar Kurmi - Jihar Kano

Kasuwar Kurmi - Jihar Kano
Kasuwar Kurmi - Jihar Kano

6. Kasuwar Idumota - Jihar Legas

Kasuwar Idumota - Jihar Legas
Kasuwar Idumota - Jihar Legas

5. Kasuwar Alaba - Jihar Legas

Kasuwar Alaba - Jihar Legas
Kasuwar Alaba - Jihar Legas

4. Kasuwar Ariaria - Jihar Abia

Kasuwar Ariaria - Jihar Abia
Kasuwar Ariaria - Jihar Abia

KARANTA KUMA: Rikicin Iyaka: Mutane 10 sun rasa rayukan su a jihar Abia

3. Kasuwar Balogun - Jihar Legas

Kasuwar Balogun - Jihar Legas
Kasuwar Balogun - Jihar Legas

2. Kasuwar Oshodi - Jihar Legas

Kasuwar Oshodi - Jihar Legas
Kasuwar Oshodi - Jihar Legas

1. Kasuwar Onitsha - Jihar Anambra

Kasuwar Onitsha - Jihar Anambra
Kasuwar Onitsha - Jihar Anambra

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: