Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Babu shakka matan Najeriya sun zamo masu nasara ta fannin habbaka masana’antu daban daban da tattalin arzikin kasar. Ruqayya Suleiman ta kafa tarihi a jihar Katsina dama arewacin kasar inda ta zamo mace ta farko dake tuka jirgi.
Wannan hari yazo ne a daidai lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amsa gayyatar shugaban kasar Amurka Donal Trump zuwa kasar Amurka, inda suka tattaunawa batutuwan da suka shafi matsalolin ta’addanci a Najeriya.
"Idan na yiwa wani daga cikin ku laifi don Allah ya yafe min. Ba zan taba batawa wani daga cikin ku da gan-gan ba," gwamna Bindo ya fadawa iyayen jam'iyyar APC a jihar Adamawa. Bindow ya nemi dukkan 'ya'yan jam'iyyar APC a jihar A
Majalisar dattijai ta mayar da kudin fom din takarar shugaban kasa zuwa miliyan N10m. Ragin kudin na cikin gyaran sashe mai lamba 6 2010 na kundin tsarin dokokin zabe da majalisar ta aiwatar tun 30 ga watan Maris. Idan shugaba
Yansandan sun bukaci na bayyana a gabansu da misalin karfe 10:45 na safiyar ranar Litinin, haka kuwa aka yi, inda na isa babban ofishin Yansandan jihar a daidai 10:45, na bada bayanina a iyakar gaskiyata, sa’annan suka bada beli n
Wannan lamari mara dadi ya faru ne a ranar 14 ga watan Afrilu, inda Uwargida Faith ta fala ma Dansanda Faith Akori mari bayan ta ga alamun yana neman ya bata mata lokaci a lokacin da ya tare wani dan Achabar da ya dauko ta.
Sanatan ya ce ya isa ofishin hukumar da misalin karfe 10:45 na safe. Sannan ya kara da cewar bayan ya rubuta bayanin sa dangane da zargin da ake yi masa, an bar shi ya tafi bisa dogaro da matsayin sa. A kwanakin baya ne kwamishina
An kama Behora ne a jiya kuma hukumar 'yan sanda ta ce zata gurfanar da shi gaban kotu bisa wasu caji guda hudu da suka hada da bata suna da kuma bayar da bayanan bogi a kan hukumar 'yan sanda. Abubakar ya bukaci 'yan siyasa da su
Shugaban hukumar kwastam, Hamid Ali ya nada babban hadiminsa, Birgediya Janar Buhari I a matsayin shugaban kwamitin, inda ya baiwa mambobin kwamitin tabbacn rahotonsu zai yi amfani wajen inganta walwalar ma’aikatan hukumar.
Mudathir Ishaq
Samu kari