An hada kai da tashar TVC da ta BBC domin inganta yada labaru a Najeriya

An hada kai da tashar TVC da ta BBC domin inganta yada labaru a Najeriya

- A lokuta da dama, tashoshin labaru kan hada kai domin inganta labarunsu

- An sami yarjejeniya tsakanin manyan tashoshin labaru da Najeriya ke kallo

- Yarjejeniyar zata kwashi shekaru biyu tana aiki

An hada kai da tashar TVC da ta BBC domin inganta yada labaru a Najeriya
An hada kai da tashar TVC da ta BBC domin inganta yada labaru a Najeriya

Tashoshi biyu da aka fi sauraro, kuma aka fi yarda dasu tsakanin harkar radiyo da talabijin a kasar nan sun sanya hannu a kan yarjejeniya da zata kwashi shekaru biyu, domin kyautata harkar yada labaru da armashinsa ga masu sauraro.

Su dai tashoshin BBC ta Ingila, da TVC news sun yi wannan hadin gwiwa ne domin samar da sabbin shirye-shirye na labaru, bidiyo masu ilmantarwa, da kuma sabon salo na zamani da zai kabu ga kowa.

DUBA WANNAN: Ashe N100 aka barnatar kan takurawa Dino Melaye

A Najeriya dai, shugaban TVC din, daracta Andrew Hanlon ya bayyana haka ga manema labarai, domin samar da hanyoyin fadada zangon masu sauraronsu da ma amsa sunansu da 'masu kambun talabijin a yankin.'

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel