Mataimakin shugaba Buhari Farfesa Osinbajo na lasa aikin koyarwa a aji

Mataimakin shugaba Buhari Farfesa Osinbajo na lasa aikin koyarwa a aji

- Watakil shugaba Buhari ya ajje Farfesa Osinbajo bayan an ci zaben 2019

- Ana sa rai Farfesan zai koma aji, ko mujami'arsu ko kuma ya zama dattijon kasa

- An gano malamin a aji yana koyarwa a yau, harda cin abincin dalibai a aji

Mataimakin shugaba Buhari Farfesa Osinbajo na lasa aikin koyarwa a aji
Mataimakin shugaba Buhari Farfesa Osinbajo na lasa aikin koyarwa a aji

Farfesa Yemi Osinbajo ya saki wasu hotunansa inda yake ziyarar aiki a wata makarantar gwamnati dake jihaer Ondo.

Mataimakin shugaba Buhari Farfesa Osinbajo na lasa aikin koyarwa a aji
Mataimakin shugaba Buhari Farfesa Osinbajo na lasa aikin koyarwa a aji

A makarantar, bayan da ya gama koyar da dalibai na firamare, ya kuma zauna ya ci abincin su da gwamnati ke rabawa inda yace wannan abinci yayi masa dadi.

Mataimakin shugaba Buhari Farfesa Osinbajo na lasa aikin koyarwa a aji
Mataimakin shugaba Buhari Farfesa Osinbajo na lasa aikin koyarwa a aji

A 2019, watakil mataimakin shugaban aji ko coci zai koma da aiki bayan anci zabe.

DUBA WANNAN: Ashe N100 aka barnatar kan takurawa Dino Melaye

An jima ba'a yi mataimakin shugaban kasa mai kazar-kazar kamar shi ba. Inda yayi gyare gyare sosai a irin katobaras da shugaba Buhari yayi musamman kan harkar dala.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng