Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar ‘yan sanda a jihar Jigawa t ace ta kama wata matar aure mai shekaru 45 (ba a bayyana sunan taba), da ake zargi da kasha kishiyar ta, tanhayar zuba mata gubar kasha beraye a cikin abinci a kauyen Kangal dake karamar hukmar
Rundunar Ƴan sanda ta jihar Niger ta damke wata Mata mai suna Fatima Adamu da kuma tsohon saurayinta Usman Mohammed bisa zargin kashe ƴarta. Lamarin dai ya faru ne a ƙauyen Egbati dake ƙaramar hukumar Agaie a jihar ta Niger.
Harkar tsaro na da matukar muhimmanci a ko wace kasa ta duniya, domin ta haka ne za’a iya abubuwan ci gaba da dorewar zaman lafiya tsakanin al’umman kasar. Haka zalika hakki ne da ya rataya akan ko wani shugaba ko jagora da kasa.
Kungiyar ma’aikatan lafiya ta JOHESU tace ta umurci jami’anta na jiha da kananan hukumomi dasu shiga yajin aikin suma tare da jami’an lafiya na tarayya a yau Laraba. Biobelemoye Joy Josiah, ciyaman na JOHESU, yace sun yanke shawar
Shehi Dahiru Bauchi ya bayyana cewa: “Mu mahaddata mun yi rashin dan uwanmu mahaddaci, mun yan Tijjaniyya mun yi rashin dan uwanmu dan Tijjaniyya, haka zalika masu kudi sun yi rashin dan uwansu mai kudi.”Daga karshe Shehin Malam
Karanta ku ji sirrukun da zasu saukakawa Mata yayin da bakonsu na wata-wata ya ziyarce su Kamar yadda aka sani shi jinin al'ada Mata ne suke yinsa, jini ne da mata ke fitarwa daga jikinsu na tsawon wani lokaci a duk wata, ko dai a
Sanatocin Najeriya sun shiga wata ganawa ta sirri domin daukan mataki a kan babban Sifeton hukumar 'yan sanda ta kasa, Ibrahim Idris. A yau ne, Laraba, majalisar take saka ran bayyana Idris a zauren majalisar domin amsa wasu tamba
Ina da tabbacin kowannen mu ya san radadin cizon cinnaka da yadda ya ke fitar da mutum daga cikin hayyacin sa na dan wani lokaci, musamman ma idan cinnakan ya shiga riga ko wando ya sassarfa cizo a gurare da dama.
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar akwai karancin mutane da ababen hawa a kan tituna bayan rufewar bankuna a wurare da dama da suka hada da Aga, Ojubode da tashoshin mota. Kwamishinan 'yan sandan jihar Legas
Mudathir Ishaq
Samu kari