Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Lamarin ya faru ne a kan gadar garin Zaria, a hanyar zuwa Kano, wurin da jama’a suka mayar tasha ta karfi da yaji duk da kokarin da hukumomi suka yin a ganin cewar tashar ta tashi daga wurin. Jama’a a Najeriya na yawan korafin cew
Gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya jagorancin taron lalata makaman. Akwai jami’an tsaro da wakilan kungiyoyi masu zaman kan su, na gida da na waje, da suka halarci taron. Jihar Zamafara ta dade tana fama da rigingimu daga
Jawabin ya kara da cewar mayakan kungiyar ta Boko Haram sun kama tsohon tare da mayar das hi fursunan yaki. Yanzu haka dakarun soji sun dauki tsohon ya zuwa cibiyar duba lafiyar sojojin bataliya ta 192 domin cigaba da bashi kulawa
Waɗanda ake zargin dai sun yi lugude ne kan Mijin mai suna Isiaka da Matarsa waa take sana'ar ɗinki a gurfanar a su ne gaban mai shari'a Mrs F.F. George bisa zargin aikata laifuka uku, tayar da hankali da kuma tuggu tare da dukan
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito an gurfanar da baban bolan mai suna Ado Gambo mai shekaru 20 da haihuwa a gaban Kotu ne sakamakon tuhumarsa da laifin sata, inda ake zarginsa da satar wani babban karfen Rodi..........
Dansandan ya kara da cewa laifin da Bawa ya aikata ya saba ma sashi na 145 na kundin hukunta manyan laifuka, don haka ya bukaci Kotu ta dage sauraron karar don bas hi damar gabatar mata da shaidunsa da zasu tabbatar da laifin Bawa
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kwamishina Damian yana cewa sun bincike kan wani kisan gilla da aka yi ma wata budurwa, da kuma kwakule idanuwan wani mutumi mai shekaru 58 da karfi da yaji, dukkaninsu a garin Maiduguri.
Matasan kungiyar Musulman Shi’a zanga-zanga kan cigaba da tsare shugabansu, Ibrahim El-Zakzaky, da gwamnatin Najeriya keyi sun mamaye harabar sakatariyar tarayya, Abuja, sannan kuma sun mamaye hanyoyin dake yankin.
Manyan motoci biyu da akayi amfani dasu wurin yanke hanya da gidan sauro 6,000 sannan kuma sai mutane 6 aka kama a garin Jega dake jihar Kebbi. Sun ware da gidajen sauron zuwa jihohin Kano da Jigawa kafin a kama su.
Mudathir Ishaq
Samu kari