Rashin kasuwa: Filayen jirgi takwas na Najeriya sunyi safarar jirage kasa da 1000 a shekarar 2017

Rashin kasuwa: Filayen jirgi takwas na Najeriya sunyi safarar jirage kasa da 1000 a shekarar 2017

- A sabon rahoton da hukumar kula da safara jiragen sama ta Najeriya ta fitar ya nuna cewa takwas cikin filayen jirgi 27 dake kasar sun samu safarar jirage kasa da 1000 daga watan Janairu zuwa watan Disamba 2017

- Hakan na nufin safarar jiragen masu yawo a nan cikin gida Najeriya da kuma masu fita zuwa kasashen waje

- Filayen jiragen da abun ya shafa sune na Dutse, Kebbi, Minna, Katsina, Gombe Lawanti, Bauchi, Zaria da kuma Makurdi

A sabon rahoton da hukumar kula da safara jiragen sama ta Najeriya ta fitar ya nuna cewa takwas cikin filayen jirgi 27 dake kasar sun samu safarar jirage kasa da 1000 daga watan Janairu zuwa watan Disamba 2017.

Hakan na nufin safarar jiragen masu yawo a nan cikin gida Najeriya da kuma masu fita zuwa kasashen waje.

Filayen jiragen da abun ya shafa sune na Dutse, Kebbi, Minna, Katsina, Gombe Lawanti, Bauchi, Zaria da kuma Makurdi.

Rashin kasuwa: Filayen jirgi takwas na Najeriya sunyi safarar jirage kasa da 1000 a shekarar 2017
Rashin kasuwa: Filayen jirgi takwas na Najeriya sunyi safarar jirage kasa da 1000 a shekarar 2017

Filayen jiragen suna bukatar zuba jari na makudan kudade don cigaba da tafiyar da al’amuran kasuwancin filayen jirgin, duk da cewa akwai dan bambanci a filayen giragen gwamnati.

KU KARANTA KUMA: Ma’aikacin banki ya alakanta Fayose da wasu kudade N1.2bn da ake tsammanin ya karba daga hannun Dasuki

Duka filayen jiragen Najeriya sun samu fasinjoji miliyan hudu a cikin shekarar 2017 a bangaren jirage masu sufuri zuwa kasashen waje sai kuma fasinjoji 10.3m wanda sukayi safara a nan cikin gida Najeriya.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng