Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Abin mamaki baya karewa a duniya, wata tsohuwa mabaraciya ta rasu ta bar Miliyoyin kudi tare tare da karin wasu a cikin asusun ajiya na banki. Har bayan rasuwarta hannunta shanyayyu ne gashi kuma bata iya tafiya
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, yayi bayanai kan muhimmancin bin maganganun ubangiji sune hanyoyin samun cigaba a kasa. Osinbajo yace Coci na da muhimmiyar rawa da zata taka wurin gina kasa da kuma samar da cigaba a kasar.
Rundunar soji karkashin Operation WHIRL STROKE sun yi arangama da manyan yan fashi a jihar Taraba. Sunyi tawo mu gama da yan fashin ne a lokacin da suke rangajin aiki a jiya a hanyar Manya-Gangun dake karamar hukumar Ussa na jihar
Wani ma’aikaci mai shekaru 23, Ismail Yusuf, ya kai hari sannan ya cizgewa ubangidansa hakora da guduma bisa zargin yaki biyansa albashi. Mai laifin ya amsa cewa ya cizgewa Sattish Kasara, mutumin kasar Indiya hakora bakwai.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito hukumar yaki da rasha da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ce ta shigar da karar Jang gaban Kotu bisa tuhume tuhumen 12 da suka danganci karkatar da makudan kudade mallakin al’ummar jihar Fil
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Juma’a, 18 ga watan Mayu, a gundumar Satna dake jihar Madhya Pradesh na kasar India, inda nan take Khan yace musu ga garinku nan, kamar yadda wani jami’in Dansanda Arvi
Ko a bara ma sai Sheikh DCP Ahmad Abdulrahman ya gabatar da Tafsiri, sai dai ya bayyana cewa marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ne ya basu kwarin gwiwar shiga aikin Yansanda don su kare mutuncin addinin Musulunci.
Dangote ya kara da cewar, gidauniyar sa ta raba adadin kudi biliyan N2.5bn ga mata marasa karfi 256,500 a jihohin Kano, Legas, Jigawa, Kogi, Adamawa, Borno da Yobe. Babbar Darekar gidauniyar Dangote, Halima Aliko Dangote, ta bayya
- Abin rabo ya samu wani dan inyamuri Matashin wanda yanzu haka ‘ya’yansa biyu dama can baiyi riko kam da addinin nasa na Kiristanci ba, ya ce dama can shi ya san akwai Allah amma abinda bai sani ba shi ne, idan ya Mutu in za shi
Mudathir Ishaq
Samu kari