Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani babban malamin addinin kirista kuma shugaban rukunin majami'un Divine Intelligence mai suna George Fakolade a ranar Asabar din da ta gabata ya gargadi shugaba Muhammadu Buhari akan takarar da yake yi na neman tazarce a zaben
Rahotannin da muke samu daga majiyoyin mu sun tabbatar mana da cewa dan uwan Sarkin Kano, mai martaba Alhaji Sanusi Lamido Sanusi ne ya zama shugaban jam'iyya mai mulki ta All Progressives Congress, APC a jihar Kano. Shi dai sabon
Shugaban hukumar yaki das ha da fataucin miyagun kwayoyi reshen jihar kano, malam Hamza Umar, y ace hukumar sa zata dauki mataki domin ba zata bar dillalai da masu amfani da miyagun kwayoyin suke cin Karen su babbu babbaka ba tare
Da yawa daga cikin jiga-jigan ‘ya’yan jam’iyyar PDP da shugabannin ta sun nuna amanna da wannan zabi tare da bayyana cewar zasu iya sadaukar da PDP domin samun galaba a kan jam’iyyar APC a zaben 2019. Wani jigo cikin jam’iyyar
Kasar da tafi kowacce kasa dadewa bata ruwa ba ita ce kasar Iceland da masu Azumi a kasar kan shafe har kusan awanni 21da mintuna 17 (Asuba-2:27am- 10:44pm Magariba)Haka zalika kasar da kuma tafi kowacce kasa karancin awanni ciki
An gudanar da wannan biki ne a babbar Cocin St George Chapel inda kuma daga nan suka dugunzuma ta hanyar Windsor zuwa wajen liyafa ta tande-tande da makwalashe a harbar taro ta Frogmore House da ta samu halartuwa ta baki 600.
Kadaici, da son ayi dani da ma zullumi watau depression, su ke damun da yawa daga matasa a wannan zamani, sai dai ba'a farga sai abin ya kai la-haula. Rashin more wa rayuwa ta gaske, kamar yawo, shakatawa, abokai na gaske, shan...
A shekarun baya ma dai, a jihar ta Legas, an kama wani mutum da ake kira Clifford Orji, mai vin naman mutane in ya kama, sassan jikin mutane kuma yakan sayar wa matsafa dake dauka wai jiki ko jini zai iya zama kudi. Jahilci da...
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, an gudanar da wannan aiki na tiyata a ranar 14 ga watan Mayu, inda kwararrun likitocin suke kyakkyawan zato akan ci gaba da dorewar rayuwar su cikin koshin lafiya sakamakon inganci na nasara.
Mudathir Ishaq
Samu kari