Mai dokar bacci: Kalli hotuna da Bidiyon wasu ‘Yan sandan SARS na shan wiwi da giya
- Take sani ko karya doka ya sanya wasu jami'an SARS yin shaye shaye har ma akai bidiyonsu
- Sun rakashe tare da morewa rayuwarsu
- Sun rakashe tare da morewa rayuwarsu Bidiyon nasu yanzu haka ya sharaha a kafar sada zumunta ta Instagram
Wasu jami’an ‘Yan sanda dake sashin masu kula da manyan laifuka F-SARS sun sheke ayarsu, bayan da wani bidiyo da ka dauke su ya nuna yadda suke zukar tabar wiwi alhali sun ajiye bindigunsu a gefe guda yayinda suke kallon ta mola.
KU KARANTA: Dakarun soji sun kama manyan yan fashi a jihar Taraba (hotuna)
Bidiyon dai ya fara bulla ne a yau a garin Abuja daga shafin Intagram da aka yiwa lakabi da Instablog9ja ya nuna akan teburinsu akwai wata kwalbar giya da ta karawa rakashewar ta su armashi
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng