Allah mai yadda yaso: Kalli hotunan Wani Inyamuri da ya Musulanta a watan Ramadana

Allah mai yadda yaso: Kalli hotunan Wani Inyamuri da ya Musulanta a watan Ramadana

- Abin rabo ya samu wani dan kabilar Igbo, ya rabauta da addinin Musulunci

- Addini ko da ranka sai da rabonka

- Allah ya kari yawan Musulman Najeriya da wani dan kabilar Igbo, duk da cewa su kan yi karanci a cikinsa

A ranar Asabar 19 ga wata Mayu wani Matashin Malamin Coci daga jihar Imo ya Musulunta a babban Masallacin Owerri.

Allah mai yadda yaso: Wani Inyamuri ya Musulanta a watan Ramadana
Allah mai yadda yaso: Wani Inyamuri ya Musulanta a watan Ramadana

KU KARANTA: Likafa ta cigaba: Magu ya samu wani babban mukami a nahiyar Afrika

Kafin Musuluntarsa dai sunansa Emmanuel Acholonu kuma bayan ya Musulunta ya zabi ana kiransa da sunan Muhammad Mustapha Acholonu.

Allah mai yadda yaso: Wani Inyamuri ya Musulanta a watan Ramadana
Allah mai yadda yaso: Wani Inyamuri ya Musulanta a watan Ramadana

Matashin wanda yanzu haka ‘ya’yansa biyu dama can baiyi riko kam da addinin nasa na Kiristanci ba, ya ce dama can shi ya san akwai Allah amma abinda bai sani ba shi ne, idan ya Mutu in za shi.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel