Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shehunnan malaman addinin kirista a Najeriya jiya sun bukaci shugaban kasar Najeriya da yayi murabus ko kuma ya tabbatar da samar da kyakkyawan tsaron da zai ba jama'ar kasar nan kariya daga kashe-kashe. Babban Rabaran din Dakta
Gwamnatin jihar Neja dake a shiyyar Arewa ta tsakiya a ta bakin kwamishinan ta na ma'adanai Hajiya Ramatu Yar'adua ta bayyana cewa an samu rijiyoyin bakwai da aka haka a jihar da danyen mai mai tarin yawa da za'a fara fitarwa nan
Wani kudurin doka da ya samo asali daga bangaren zartarwa a Najeriya da shugaba Muhammadu Buhari ke jagoranta da ke da alaka da yin gyaran fuska ga dokar kula da albarkatun ruwa ya raba kawunan 'yan majalisar tarayyar kasar. Kamar
NAIJ.com ta ruwaito sanatan nan da ake yi masa lakabi da mazari sarkin rawa, Sanata Ademola Adeleke daga jihar Osun ya sake bajekolin basirar iya rawa dayake da shi, sai dai anan ba kamar yadda aka saba ganinsa yana rawar bane.
Kwararrun da zasu yi aikin sun nemi da a basu Naira Miliyan N381m domin tona rijiyoyin man yayin da suka fara neman mai a jihar. Daga cikin irin wadancan kudade da kwararrun suka nema ne yanzu aka basu N145m. Ramatu ta bayyana
Kakakin Jami’ar ne ya bayyan hakan a wani jawabi da ya fitar yau Alhamis. Ya ce daga cikin laifukan da daliban suka aikata sun hada satar amsa, shigar bayyana tsiraici da ikirarin mallakar takardun da ba nasu ba da kuma rashin da
Bayyanar ababen dake nuna tabbatuwar imani da ababen bauta a wurare masu ban mamaki a wasu lokuttan ba sabon abu bane musamman ma a tsakanin al'ummar Najeriya mabiya addinin musulunci da kiristanci. A wannan lokacin ma dai maganar
Wani abun al'ajabi ya faru a kasar daular larabawa, a garin Dubai inda muka samu labarin cewa wani sabon ango ya saki sabuwar amaryar sa kimanin mintuna 15 kacal da daura auren su a gaban alkali. Kamar dai yadda muka samu, an samu
Labarin da muke samu da dumin sa yanzu haka na nuni ne da cewa shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya sace amincewa da nadin wasu mutane hudu da za su shugabanci hukumomin gwamnatin tarayya a matakai daban-daban. Wannan dai n
Mudathir Ishaq
Samu kari