Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar 24 ga watan Mayu, a jihar Legas, NAN ta ruwaito cewa Babban masanin hakkin dan adam femi Falana, yayi godiya ga shugaba Muhammadu Buhari, bisa ga addu’ar da yayi masa a bikin cikarsa shekara 60 a ranar 20 ga watan Mayu.
Majiyar NAIJ.com ta ci karo da wani rahoto da hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta fitar bayan wani binciken kwakwaf da ta gudanar akan lamarin, inda tace gwamnatin Obasanjo ta kashe triliyan
Gwamnan jihar Kwara Abdulfatah Ahmed a yau Laraba ya rantsar da sababbin Kwamishinoni 19 don fara aiki. Da yake saba musu rantsuwar Gwamna Abdulfatah ya ce, sabbin Kwamishinonin sun zo a dai-dai lokacin da jihar ke fama da matsin
Hukumar kula jami’o’i ta kasa (NUC) ta saki jerin jami’o’in bogi 58 dake kasar nan saboda basu da rijista da gwamnatin Najeriya balle su samu lasisin gudanar da karatu. A saboda haka hukumar NUC ta ce jami’o’in basu da hurumin ba
Tsohon Ministan Al'adu da yawon shakatawa, Sanata Bello Jibril Gada, ya bayyana kudurin sa na neman takarar gwamnan jihar Sokoto a karkashin inuwar jam'iyyar APC a zabe mai gabatowa na shekarar 2019. Har Ila yau, tsohon kwamishina
A watan Afrilu ne shugaba Buhari ya yi wani furuci a kan matasan Najeriya dake nuna cewar mafi yawan su ‘yan tamore ne da basa son yin kowanne aiki. Kalaman na Buhari sun jawo barkewar cece-kuce a Najeriya. Sai gashi yanzu haka wa
Ma'aikatun Man Fetur na Najeriya, sun samar wa da Najeriya kudin shiga kimanin naira biliyan 13 a farkon shekarar nan ta 2018, hakan ya biyo bayan rahoton da hukumar hasashe ta kasa ta fitar wato National Bureau of Statistics...
Fiye da 'yan Najeriya 2,598 suka mutu a sanadiyyar hadarin mota a tsakanin watan Oktoban shekarar 2017 zuwa watan Maris 2018, inji hukumar hasashe ta kasa wato National Bureau of Statistics (NBS) a turance. Hukumar ta bayyana...
A yayin da Musulmi a duniya ke cigaba da azumtar watan Ramadana da muke ciki, wani malamin addini Islama kuma mahaddacin Alqur’ani, Shabbir Hassan, ya kawo jerin mas’aloli guda 6 da masu azumi suka fi yawaita tambaya a kan su tun
Mudathir Ishaq
Samu kari