Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jaridar ta kuma ruwaito cewa, baya ga kujerar shugaban kasa, 'yan majalisun matan su na kuma bukatar shugaba Buhari ya zartar da doka ta cewar kowace jiha za ta sanya mace guda a kujerar majalisar dattawa cikin jerin sanatocin ta.
Hukumar yan sandan jihar Oyo, ta damke mutane 15 wadanda suke mambobin kungiyar yan fashi da suka addabi jihar Oyo. Daga cikin wadanda aka kama sune jami'in sojan ruwa mai suna, Jimoh Adesoye, da kuma wani sojan kasa.
Mataimakin shugaban kasa Prof. Yemi Osinbajo, lokacin da ya kai ziyara jihar Kano don kaddamar da makarantar koyon sana’o’In hannu ga matasa 1000. Makarantar an kaddamar da ita ne saboda gwamnatin jihar Kano ta tallafawa matasa.
Tsarin kariya daga barazanonin da suka fito daga sama na Saudiyya,ya tarwatsa wani makami mai linzami da 'yan ta'addan Houthi na Yaman,suka harba wa kasar a daren Alhamis din nan da ta gabata. Sun harba makamin daga Yaman.
Kungiyar matasan arewa a ranar juma’a ta bayyana goyon bayanta ga sake zabar shugaba Buhari a matsayin shugaban kasar Najeriya a shekarar 2019. Mai magana da yawun jam’iyyar Hussaini Usman, ya bayyana haka a babban birnin tarayya.
Shugaban Kiristocin Duniya mabiya darikan Katolika, Paparoma Francis ya bayyana duk masu danganta addinin Musulunci da ta’addanci a matsayin wawaye, shashashai, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.Majiyar NAIJ.com ta ruwa
Yayi kira ga 'yan Biafra dasu jeru a gaban gidan gwamnatin jihar Enugu a ranar 30 ga watan Mayu. Inda yake umartar Gwamna Ifeanyi Ugwanyi da ya guji fitina ta hanyar tattara komatsan shi, da barin ofishin shi kafin ranar
Hukuma hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC a yau Juma'a, 25 ga watan Mayu, 2018 ta gayyaci tsohon gwamnan jihar Kaduna, Alh Mukhtar Ramalan Yero, domin amsa tambayoyi kan kudaden akmfe
Najeriya na kashe akalla naira biliyan 300 ($800m) kan shigo da kifi daga kasashen waje zuwa cikin gida, wanda hakan ke nuna akwai gibin noma kifin a cikin gida da ake ci. N288bn ce aka kashe wajen sayen kifi da shigo dashi don ci
Mudathir Ishaq
Samu kari