Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar tsaron 'yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da mutuwar mutane 7 a wani sabon harin da 'yan bindiga dadi suka kai kauyen Gidan Labbo a gundumar Gidan Goga dake karamar hukumar Maradun dake jihar ta Zamfara...
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Gbajabiamila ya baiwa Matar tasa, Yemisi, kyautar motar ne a ranar 27 ga watan Mayu, yayin bikin cikarta shekary 50, inda ya daura mata ‘ASSURANCE’ a lambar motar, wato tabbacin soyayya.
A jiya ne gwanatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kawo gagarumin cigaba a cikin shekaru uku da tayi akan mulki. Ministan yada labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed shine ya fadi...
Mutane na cigaba da nuna goyon baya ga wata takardar kara ta yanar gizo da ke neman a hukunta Sergio Ramos kan cewar ya ji wa Mohamed Salah ciwo da gangan. An kai karar Sergio Ramos kan cewar da gangan ya yi wa Mo Salah keta a was
Hukumar kiyaye haddura ta kasa (Road Safety) ta bayyana fara daukan mutane aiki kamar yadda Gwamnatin Tarraya ta bada izinin, ta bayyana hakan a shafinta na yanar gizo, inda ta ce duk wani mai sha'awar neman aikin zai iya ziyartar
Shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu wanda aka fi sani da sarki mai sangaya da Kannywood ya ziyarci Sani Moda a asibitin da yake jinya. Ya ziyarci tsohon abokin aikin nasa ne dake jinya a Kaduna
Shugaban hukumar zabe a jihar, Henry Omaku, ya sanar da sakamaon a jiya, Lahadi, a shelkwatar hukumar dake Lafia, babban birnin jihar Nasarawa. Ya bayyana cewar, jam’iyyu ukun; APC, SDP, da ADP, ne suka shiga zaben neman shugabann
Sanata Shehu Sani (APC, Kaduna) ya bayyana kudirinsa na tsayawa takarar gwamnan jihar Kaduna a shekarar 2019. Ya bayyana kudirinsa na barin jam’iyyar APC, ya kuma bayyana cewa kwanakin Nasir El-Rufa’i a matsayin gwamnan jihar.
Jami’an Lt-Commander S. Ahmed, wanda ke sashen makamai na wuta da kuma tukin jirgin ruwa (WEE/SBS), sai kuma Lt-Commander Maigado, matukin jirgi ta fannin harkokin jiragen sama na ruwa (AWW), aka sace a ranar Asabar da daddare.
Mudathir Ishaq
Samu kari