Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Bisa kusantowar zaben 2019 yanzu haka an girke murhun sanwar fara yakin neman zaben tsohon mataimakin tsohon shugaban kasa kuma Wazirin Adamawa Atiku Abubakar, domin kuwa maganar da ake har an samar da makeken Ofishin a garin Abuj
Bayan kai harin ƴan bindigar sun kashe wasu Mutane biyar ne da suka je Gonakinsu Noma sanna yayinda Mutane suka isa inda gawarwakin waɗanda aka kashe suke domin yi musu jana'iza, sai suka buɗe musu wuta suka riƙa harbi kan mai uw
Majiyar mu ta jaridar Daily Trust ta zanta da Fatima Muammad Rabi'u, sambaleliyar budurwa mai shekaru 20 a duniya dake zaman diya ga fitaccen jarumin nan na wasannin fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Rabi'u Rikadawa
Wani rahoto da gidan jaridar Muryar Amurka ya fitar ya nuna cewa wasu daga cikin 'yan matan makarantar kwanan nan ta garin Dapchi dake a jihar Yobe da 'yan ta'addan Boko Haram suka sace kimanin watanni 3 da suka shude sun koma mak
Karin kumallo ko kuma kalace wani nau'in abinci ne da yake da matukar amfani ga jikin dan Adam, sai dai ba kowa yake lura da irin muhimmancinsa balle ya maida hankali don zabar irin abincin da ya kamata ace yana ci domin bawa jiki
Biyo bayan wani aikin tantancewa da gwamnatin jihar Sokoto dake a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya ta gudanar akan ma'aikatan lafiyar ta sama da dubu 13 gwamnan jihar Aminu Waziri Tambuwal yace akalla dubu 6 an gano duk na bog
Sabanin ra'ayoyin mafiya yawan 'yan siyasa a jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya, daya daga cikin jiga-jiganta kuma gwamnan jihar Ebonyi, Mista David Umahi ya sha alwashin cigaba da girmama shugaban kasa Muhammadu Buhari duk kuwa da
A kalaman sa, Idan Ahmad da Muqrin suka zama tsintsinya madauri daya, ina da tabbacin cewa kaso 99 cikina 100 na ahalin masarautar Saudiyya, jami'an tsaro da dakarun soji zasu goya musu baya domin sun yi mani alkawarin hakan.
A bangaren sa yace duk da cewa wasu daga cikin yan wasan basu da halin daukar nauyin matan nasu don kai musu ziyara a sansanin wasan, Captain Mikel Obi wanda yake auren wata yar Russian za'a bashi damar ganawa da matar tashi bayan
Mudathir Ishaq
Samu kari