Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaba kasa Muhammadu Buhari yayi alwashin amincewa da dokar nan da zata bawa matasa damar fitowa a dama dasu a siyasa wato "Not Too Young to Run" a turance. Shugaban kasar ya bayyana hakan a yau dinnan, a wurin bikin tunawa da..
Talata, 29 ga watan Mayu, 2018, ya kasance shekaru uku da da shugaba Muhammadu Buhari ya karbi mulki a matsayin shugaban kasa a Najeriya. Shugaba Muhammadu Buhari yayi jawabin akan cikar Demokradiyyar Najeriya shekaru 19.
A jiya ne shugaban kwamitin kula da al'amuran hukumar 'yan sanda na majalisar dattawa, Sanata Abu Ibrahim (APC katsina), yace shugaban kasa Muhammadu Buhari zai lashe zaben 2019 koda akwai, ko babu 'yan sabuwar jam'iyyar nPDP...
Ni ban aikata laifin komai ba domin taimakon Yarinyar nayi a loakcin da take cikin mawuyacin hali, amma sai ga ‘Yan sanda sun shigo cikin gida na sun kama ni da laifin yaudarar Mata sannan bayan sun haihu ina siyar da ‘ya’yan nasu
Meheux ya bayyana damuwarsa kan yadda ake kara samun yawaitar kade kanann yara bisa tukin ganganci da direbobin suke yi, a saboda haka ne duk wani wanda jami’an suka kama zai fuskanci hukuncin shekaru biyu a garkame
Wani bakon haure daga yammacin Nahiyar Afrika mai suna Mamoudou Gassama ya samu daukaka a idon duniya da ma kasar Faransa ta Nahiyar turai bayan da ya sadaukar da ran sa ya ceto ran wani yaro mai shekara hudu a duniya daga halaka
Kamar dai yadda labari yake iske mu cewa a yammacin ranar Litinin din da ta gabata ne dai mai girma Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci musuluntar da wasu magazuwa su kimanin 90 da suka hada da maza 38 da
Wasu daga cikin 'yan ta'addan kungiyar nan ta Boko Haram har su 17 da suka mika wuya ga dakarun jami'an tsaron Najeriya a kwanakin nan sun bayyana cewa dalilin da yasa suka mika wuya shine saboda sunji ance wai shugaba Muhammadu
Daya daga cikin barayin da suka fasa bankuna da dama a garin Offa, dake a jikin jihar Kwara dake zama daya daga cikin jahohin shiyyar Arewa ta tsakiya a Najeriya Michael Adiku ya sake fallasa wata katobarar da yayi. Michael Adiku
Mudathir Ishaq
Samu kari