Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai karbi bakuncin Shugaban kasar Saliyo Julius Maada Bio a yau Laraba 30 ga watan Mayu a fadar Aso Villa dake Abuja. NAIJ.com ta rahoto cewa Maada zai ziyarci Najeriya wata daya bayan ya lashe zabe.
Dan majalisa dake wakiltan mazabar Obudu a majalisar jihar Cross River, Mista Steven Ukpukpen, ya fadi ya mutu a yayin motsa jiki da safiyar ranar Laraba. Lamarin ya afku ne da misalin karfe 7:00 na safe a hanyar Moore dake Calaba
An tsaurara tsaro a harabar kotun da kewaye inda ake bincikar ababen hawa dake wucewa ta kusa da kotun a safiyar yau, Laraba. Shari’ar Nyame ta samu tsaiko ne saboda daga kara da Nyame ya yi tayi, yana kalubalantar cajin da hukuma
Ministan ma'adinai, Dakta Kayode Fayemi, ya yi murabus daga kujeransa domin mayar da hankali kan kada mataimakin gwamnan jihar Ekiti, Olusola Eleka, a zaben jihar Ekiti da za'a gudanar ranan 14 ga Yuli 2018 mai zuwa.
Da sanadin shafin jaridar Vanguard mun samu rahoton cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana babban dalilin da ya sanya ya samu nasarar lashe zaben shugaban kasa shekarar 2015 da ta gabata bayan ya sha kayi a zabukan baya.
‘Yan Bindiga da ake kyautata zaton ‘yan kungiyar Asiri ne da akewa lakabi da 'Iceland cult group' sun kai mumunan harin ne a jiya da safe a wani mataki da ake alakanta shi da na daukar fansa inda suka kashe Mutane 3.
Hayaniya ta afke a tsakanin Mijin da Matarsa sannan Surikarsa ta sanya baki, daga karshe har cacar baki ta kawo rabuwarsu. Ashe hakan bai yi masa dadi ba, shi ne ya lababa yayi musu kwantan bauna yayin da suke dawowa daga kasuwa
Rundunar yan sandan Najeriya sun mamaye gidan gwamnatin jihar Enugu domin hana mambobin kungiyar Biyafara kwace mulki. Kungiyar ta BZF, karkashin jagorancin Benjamin Onwuka, sunyi yunkurin kaddamar da yancin Biyafara ta karfin tuw
Mun samu labari daga majiyar mu ta Daily Post yadda wani babban malamin addinin kirista a Najeriya ya tsulawa wata katuwar mata mai shekaru 39 a duniya da kuma take neman mijin aure ruwa-a-jallo domin ya fidda mata kwankwaman da k
Mudathir Ishaq
Samu kari