Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jami'ar tarayyar dake garin Ibadan ita ce kadai jami'ar Najeriya da ta samu shiga cikin jerin jami'o'in duniya guda 1,000 da suka fi fice kamar dai yadda wata cibiya da ta shahara wajen bincike kan jami'o'in duniya mai suna Center
A wani labarin kuma, tsohon shugaban kasa Atiku ya nada tsohon gwamnan jihar Ogun,Otunba Gbenga Daniel a matsyain jagoran yakin neman zabensa a takarar kujerar shugaban kasar Najeriya da ya kuduri tsayawa a shekarar 2019.
Fiye da gidaje 100 ne wata mahaukaciyar iskar guguwa gami da ruwan sama mai karfin gaske suka lalata a garin Argungu na jihar Kebbi a arewacin Najeriya, a ranar Lahadin nan da daddare. Rufin kwanon gidaje da dama ya yaye ya zube..
Yau, Talata, 29 ga watan Mayu, 2018 aka yi murnar ranar tunawa da dawowa mulkin dimokradiyya a Najeriya. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabi mai tsawo ga mutanen Najeriya. Ga wasu muhimman abubuwa 7 daga cikin jawa
Wani Lauya dan asalin kasar Misra ya kai karar Sergio Ramos da bukatar ya biya pam biliyan 1 sakamakon raunin da yaji wa shahararren dan wasan kwallon kafar nan wanda tauraruwar shi take haskawa a yanzu, Mohammed Salah, wanda...
Majiyar NAIJ.com ta ruwaita Amal wanda ta baro kasarta na Asali, kasar Kamaru da dawo Najeriya da nufin shirin Fim, ta bayyana cewa akwai soyayya a tsakaninta da Adam Zango, amma fa ba irin soyayyar da ake tsammani ba, face soyayy
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana aniyar shi ta samar da aikin yi ga matasa 500,000 nan da shekarar 2020 wanda hakan zai taimaka wajen rage rashin aikin yi dake addabar al'ummar kasar nan. Kwanan nan ne gwamnatin tarayya
Gwamnan ya kara da cewar matakan matse bakin aljihu da tsantseni day a dauka ne suka bashi dammar cigaba da zama a kujerar sa duk da daukan matakin ya jawo masa bakin jinni wurin jama’a da dama, har daga cikin jam’iyyar APC. Badar
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito dan bindigar, wanda a ranar Litinin aka sako shi daga gidan Yari, ya kai harin ne da misalin karfe 9:30 na safe, a gab da wata makarantar sakandari dake cikin birnin Liege,kimanin kilomita 90 zuwa babba
Mudathir Ishaq
Samu kari