Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Labarin da muke samu da dumin sa na nuni ne da cewa Gwamnan jihar Bauchi dake a shiyyar Arewa maso gabashin kasar nan Gwamna Mohammed Abdullahi Abubakar ya nada Alhaji Audu Sule Katagum a matsayin sabon mataimakin sa. Kamar dai ya
Wasu masu cutar kanjamau su-su ukku, sun kai tsohon shugaban kasar Gambia kara, bayan da ya kulle su yayi aikin gwaje-gwajen magungunansa na cutar kanjamau da yace yana iya warkarwa, lokacin yana mulkin kasar Gambiya
Bayan nacewa da Dino Melaye yayi kan cewa lallai sai shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba majalisar dokoki hakuri akan wani furuci da aka ce shi yayi akan su, hadimar Buhari, don haka a ranar Juma’a Lauretta Onochie ta caccake shi
Jami'an 'yan sanda na hukumar a jihar Legas, sun kama wata malamar makaranta mai suna Abimbola Olamide sakamakon laifin sokawa mijinta Dare Akinbola, wuka da ake zargin ta dashi, inda ta kashe shi har lahira a gidan su dake Ikorod
An harbi dan takarar gwamna a jihar Ekiti kuma mamba a majalisar wakilai na bakwai, Opeyemi Bamidele, tare da wani mutun daya. A cewar Channels TV, an bayyana lamarin a matsayi wani hastarin harbi. Lamarin ya afku ne a ranar Juma’
Hukumomi a Jamus sun bayar da sanarwar cewa an samu nasarar kamo zakuna biyu da damusa ukun da suka gudu daga gidan ajiye namun daji wato zoo a wani yanki da ke yammacin kasar. An gano dabbobin ne a harabar Gidan Zoo dake Lünebac
Wani ma'abocin anfani da kafar sadarwar zamani ta Fezbuk mai suna Ola O'Neil da ke da adreshin (@_gal2) a dandalin Tuwita ya fito fili ya fadawa duniya yadda wata budurwar da yayi a kafar sadarwar zamani ta Fezbuk ta goga masa cut
Wani hoton 'yar sarkin Saudiyya Gimbiya Hayfa bint Abdullah al-Sa'ud, da aka buga a bangon mujallar Vogue ta watan Yuni yana ci gaba da jan hankalin mutane sosai. A hoton dai Gimbiya na sa fararen kaya tana zaune a cikin mota.
Tsawon kwanaki biyu a watan Afrilu, dan jarida mai bincike Fisayombo Soyombo ya tuka motar sata daga Abuja, babban birnin tarayya, zuwa Lagas, cibiyar cinikin kasar. Bayan zuwa Lagas da yayi cikin kwanciyar hankali, ya kuma dawo.
Mudathir Ishaq
Samu kari