Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jama'a da dama a Najeriya sun kara amanna cewa haihuwa ta Allah ce kuma Allah shi ke yin abun da ya so kuma a lokacin da yaso bayan da labarin wata mata da ta haifi 'yan ukku bayan shafe shekaru sama da sha ukku tana neman haihuwa
Da ranar yau, Lahadi, 10 ga watan Yuni, jirgin shugaba Buhari ya tashi ya zuwa birnin Rabat na kasar Morocco a wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu da zai yi a kasar. Tun a jiya ne fadar shugaban kasa ta bayyana cewar shugaba Buhari
Mai magana da yawun hukumar yan sanda ta jihar, ASP Muktar Aliyu, ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya bayyanawa manema labarai cewar mutum daya ya rasu sai dai ba a bayyana sunansa ba, kuma ya ce hakanya faru ne a dalilin riki
A karshen makon da ya gabat ne tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, tab akin mai watsa labarn sa, Kehinde Akinyemi, ya bayyana cewar gwamnatin shugaba Buhari na shirin daure shi har sai baba-ta-gani. Kalaman na Obasa
Shi dai faston wanda faifan bidiyon sa ya rika yawo a kafafen sadarwar zamani ya bayyana cewa ko kusa shigar sa musulunci bata da alaka da kudi ko wani abun duniya domin kuwa iyayen sa masu kudi ne. NAIJ.com ta samu cewa faston da
Cikin wani rahoto mai kunshe da ban al'ajabi ya bayyana cewa, wani matashin mutum ya kashe kansa yayin da ya jefo kansa tun daga saman bene na kololuwa dake babban Masallaci mai alfarma na Birnin Makkah a can Kasar Saudiyya.
Tabbas, kamar da yadda addinin musulunci ya koyar da mu, dayan bautar Allah S.W.T da bin sunnar manzon sa, Annabi, S.A.W sai kyautatawa iyaye. Wannan kyautatawar kuwa ga iyaye ba ta da iyaka idan dai har ba ta sabwa Allah da manzo
Shararriyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood ta baiwa dukkan masu sha'awar shiga a dama da su a harkar fina-finai musamman ma mata da su tabbata sun samu amincewar iyayen su tukuna. Jarumar dai ta bay
Rahotanni sun kawo cewa wata majiyar rundunar 'yan sanda wadda ta nuna cewa gwamnati ta kammala duk wasu shirye shirye na sake bude bincike kan kisan Tsohon Ministan Shari'a, Bola Ige a shekarar 2003 wanda ake zargin Obasanjo.
Mudathir Ishaq
Samu kari