Ikon Allah: Wata 'yar Najeriya ta haifi 'yan 3 bayan shafe shekaru 13 tana neman haihuwa

Ikon Allah: Wata 'yar Najeriya ta haifi 'yan 3 bayan shafe shekaru 13 tana neman haihuwa

- Wata 'yar Najeriya ta haifi 'yan 3 bayan shafe shekaru 13 tana neman haihuwa

- Wata mata ce dai wadda ke da suna Onye ta bayar da labarin

- Ma'auratan har sun gaji da neman magani sai kwatsam suka samu 'yan uku ringis

Jama'a da dama a Najeriya sun kara amanna cewa haihuwa ta Allah ce kuma Allah shi ke yin abun da ya so kuma a lokacin da yaso bayan da labarin wata mata da ta haifi 'yan ukku bayan shafe shekaru sama da sha ukku tana neman haihuwa ya bazu a kasar.

Ikon Allah: Wata 'yar Najeriya ta haifi 'yan 3 bayan shafe shekaru 13 tana neman haihuwa
Ikon Allah: Wata 'yar Najeriya ta haifi 'yan 3 bayan shafe shekaru 13 tana neman haihuwa

KU KARANTA: Ba sauran Sak - Buhari

Wata mata ce dai wadda ke da suna Onye ta bayar da labarin matar da haihun a dandalin sadarwar zamani na Facebook inda kuma ta bayar da shawara ga dukkan sauran ma'auratan da ba su haihu ba da su kara hakuri.

Legit.ng ta samu cewa Onye ta kara da cewa bayan daukar shekaru da dama suna neman maganin haihuwa da ya hada da zuwa asibiti da ma masu maganin gargajiya, ma'auratan har sun gaji da neman magani sai kwatsam suka samu 'yan uku ringis.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng