Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An tabbatar da cewa mutanen da suka rasa rayukan su a sanadiyyar fashewar dutse nan na Feugo mai aman wuta a yankin Guatemala sun karu inda suka kai kimanin 109. Hukumomin Guatemala sun sanar da cewar an kuma gano wasu gawarwaki..
Wata kungiyar bayar da tallafi ga marasa karfi ta kasar Turkiyya ta aikowa da wasu marayu dake babban birnin tarayya kayan sallah. Shugaban kungiyar mai suna Darul Arkam, Yunus EMre Akyol shine ya sanar da hakan ga manema labarai
Hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi ta jihar Edo ta kama wani mai suna Raymond Ojero, mai shekaru 40, da Indian Hemp mai nauyin kilo 37, wadda kudin ta ya kai kimanin naira 370,000. Mun samu rahoton cewa an kama mai...
Yayin ganawa da Manema Labarai dangane da afkuwar wannan lamari, Mallam Abdul-Mumin Adamu, babban Sakataren Cibiyar bayar da agaji na gaggawa reshen garin Zaria ya bayyana wannan tsautsayi da abin takaici da kuma ban tsoro.
NAIJ.com ta fahimci cewa, Kakakin rundunar Sojin Kasa, Birgediya Janar Texas Chukwu, ya tabbatar da wannan rahoto inda ya ce hukumar za ta ci gaba da gudanar da sintiri a yankunan domin cafke sauran 'yan ta'adda da suka tsere.
Wata jaririya 'yar watanni shidda da haihuwa, mahaifiyar ta da wasu Mutane biyu sun riga mu gidan gaskiya yayin da dakarun Soji Kasa suka afka yankin Oluasiri domin gudanar da aiki a Karamar Hukumar Nembe ta jihar Bayelsa.
Ganawar da jaruman masana'antar Kannywood suka yi da shugaban majalisar dattijan Najeriya Sanata Bukola Saraki da jarumi Ali Nuhu ya jagoranta tare da wasu taurarin fina-finan Hausa ta jawo cece-kuce tsakanin wasu manyan jaruman m
‘Allah ya karya Amurka” “Allah ya ceci Falasdin” da kuma “A sako mana Zakzaky”, sune wasu daga cikin kalaman da suke furtawa a yayin da suke zanga zangar, inda daga bisani suka taru a kasar gadar Julius Berger, inda a nan ne suka
Sai dai wani abu makamacin wannan ya faru a kwanakin baya, inda hukumar EFCC ta bayyana tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mukhtar Ramalan a matsayin wanda ake tuhuma da cin makudan kudaden gwamnati, wanda hakan ya tayar da kura, inda h
Mudathir Ishaq
Samu kari