Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
‘Dan sanda mai gabatar da kara ya bayyana Kotun cewa, matashiyar ta samu saɓani ne da wata abokiyar sana'arta wanda har ta kai ga ta dauko reza tana mata barazana da ita. An yi kokarin ganin an kawo karshen rikicin amma abin ya ci
Shugaban Muhammadu Buhari da sarkin Maroko, Mai martaba Muhammad na shida sun kaddamar da tattaunawa da yarjejeniya na karfara tattalin arzikin kasashen biyu. Shugabannin kasasehn biyu sun shaida rattaba hannun kasashen biyu a yar
Shugaban hadin guiwar jami'an Sufiritandan ‘yan sanda mai suna Olayinka Egbeyemi ya tabbatar da kama matashi, inda yace an samu nasarar damƙo shi ne bayan da yawaitar ƙorafe-ƙorafe daga mutane daban-daban akan ayyukan da yake yi
A lokacin da mutanen mu suka isa yankin sai muka gano wata mota kirar Lexus SUV wadda masu laifin suna ciki, amma jim kadan sai suka gane cewa jami'an tsaro na biye da su nan take suka fara gudu da motar tasu..
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kaakakin rundunar, Birgediya Texas Chukwu ne ya sanar da haka, inda yace Sojojin sun kashe yan bindigan ne a ranar Asabar, 9 ga watan Yuni, a yayin aikin tsaro na musamman mai taken ‘Operation idon rain
Shi ma fitaccen dan wasan Najeriya, Ahmed Musa ya yi irin wannan rabon kayan alheri ga mabukata da dama inda ya raba musu buhunan shinkafa, man girki, da dai sauran kayayyakin abinci da kuma kudi naira dubu goma goma.
mutanen da aka ceto sun hada da Maza uku, Mata biyu da kananan yara guda uku, hakazalika Sojojin sun kwato wata mota kirar Golf, Tirela, akwatuna uku dauke da tufafi, bugu da kari yan bindigar sun saki wani babur sun tsere.
Da ranar yau, Lahadi, 10 ga watan Yuni, jirgin shugaba Buhari ya tashi ya zuwa birnin Rabat na kasar Morocco a wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu da zai yi a kasar. Tun a jiya ne fadar shugabn kasa ta bayyana cewar shugaba Buhari
An karrama Gwamna Ganduje na jihar Kano A kasar Saudiya da lambar girmamawa Akan irin gudunmuwar da yake baiwa Addinin musulunci da kuma yadda ya debi malamai kusan guda Dari (100 ) daga kananan hukumomi guda Arba'in da hudu(44) d
Mudathir Ishaq
Samu kari