Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ko shakka babu soyayya kan sa mutum ya dimauci wani lokacin ma hadda zaucewa musamman ma wajen aikata wasu bakin abubuwa duk domin ya burge abar kaunar sa. Haka zalika su ma dai sojoji duk da ba kasafai ake alakanta su da soyayyab
A cewar Malam Garba Shehu, ba wai kawai sojoji ne suka murda zaben ba, a'a, akwai 'yan siyasa, masu mulki, bangarorin sharia, da wasu 'yan siyasar da suka sanya hannu, kuma suka bada gudummawar kayar da dorarriyar dimokuradiyyar..
Wata budurwa dake shirin amarcewa ta ga ci ta ga rashi bayan saurayin da zata aura ya kama ta tana lalata da wani gardi. Wata kawa ce ga amaryar, @quinsmilez, ya kwarmata labarin a shafin sa na tuwita tare da bayyana cewar laifin
Ya bayyanawa kotun yadda Bawa da wani Umar Mohammed su kayi haɗin baki wajen haura gidan Joseph suka saci kwamfutarsa da wayar hannu da kuɗinsu ya kai N200, 000. Amma sai dai a lokacin da suke satar makocin Joseph
Shawo kan matsalar da akayi na wucin gadi ya biyo baya ne qasa da awoyi ashirin da hudu bayan ministan aiyuka, Babatunde Fashola, ya tabbatar wa da masu ababen hawan dake bin hanyar cewa za a shawo kan matsalar ba bata lokaci
Ministan ya shaida cewa ma'aikatarsa ta tattaro ƙwararrun ma'aikata daga ma'aikatu da dama domin ganin an ɗauki matakin gaggawa na kawar da cinkoson ababen hawa a kan hanyar mararrabar Mowo da kuma kan titin Makwa zuwa Jebba kafin
Ministan ya Kwatanta Nnimmo Bassey da masoyin muhalli, daya daga cikin masu tsaftace Ogoni wanda yayi bikin cika shekaru 60 a matsayin dan kasa na nagari, yace gwamnatin ta kirkiro wata hanya ta tsaftace Ogoni wanda zai kai har wa
Jami'an hukumar taimakon gaggawa ta jihar Legas ta fara neman wata budurwar da ake zargin ta fada cikin ruwan Legas daga gada ta uku ta cikin gari a yammacin ranar lahadi. Wani bidiyo yana ta yaduwa na wata budurwar da ta aje...
KungiyarMURIC tace ta fasa daukar mataki akan faifan bidiyon mawaki Falz wanda ya haddasa cece-kuce. Ta bayyana kudirinta na janye kai karan a ranar Litinin, 11 ga watan Yuni inda zata kai ga hukumomin tantance fina-finai.
Mudathir Ishaq
Samu kari