Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Haka zalika Alkalin ta kwace kimanin kudi naira milyan dari da casa’in (N190,828,978.15) daga hannun wani tsohon Daraktan kudi na hukumar Sojin sama, Olugbenga Gbadebo, da wasu kudi naira milyan 101 daga wani kamfanin Amosu ta mik
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari mai tsananin muni ya faru ne a da misalin karfe 1 na daren Lahadin da ta gabata a gidansu dake Farmingdale Drive a garin Chicago na kasar Amurka, a wannan lokaci ne Yansanda suka garzaya g
Wata mata da ake zargin ta zunduma cikin tekun Legas bayan ganin motar ta a ajiye a saman gadar Third mainland a jihar Legas ta karyata rahotannin dake yawo a gari. A kwanakin baya ne kafafen yada labarai da suka hada da naij.com
Farashin da masu siyan kayayyakin ya kai kashi, 11.61 cikin dari (a duk shekara) a Mayu, 2018. Wannan ya nuna raguwar tsadar kayan da kashi 0.87 a cikin dari kasa da wanda aka wassafa a watan Afirilu 2018 kuma ya nuna Karo na...
A lokacin da yake bayyana tsananin kaunar da yake wa Dan shi, Suleiman Johnson, a lokaci guda kuma yake bashi shawara da ya maida hankali kan kira zuwa addinin kirista, Hon. Sule Imoudu yace ba zai saurara wa koma waye ba, da zai
Masoya kungiyar kwallon kafa ta Najeriya sun cika da murna da farinciki bayan wani alade mai nasibi day a hango nasarar shugaba Trump gabanin zaben kasar Amurka, ya zabi kasashen Najeriya da Argentina nasarar zuwa zagayen kusa da
Bayan bincike da Peter Clark (Dan sanda mai bincike daga UK) ya gano wasu pam 816,000 a kasar waje mallakin Mista Dariye. Bayan tsananin bincike, an gayyaci Mista Dariye don amsa wasu tambayoyi, inda aka bada belin shi da sharadin
Mai gabatar da kara Mr Jeremiah Aernan ya gabatarwa da kotun wasu shaidu domin tabbatar da laifin wanda ake karar, daga cikin shaidun akwai; takardara sakamakon binciken likita na sanfurin jakar tabar wiwin da kuma tulinta da suka
A ranar Litinin da ta gabata ne dakarun sojin Najeriya dake atisayen Idon Raini domin kakkabe masu satar mutane da tayar da kayar baya suka yi nasar ceton wasu mutane 8 da masu garkuwa suka sace a kan hanyar Maganda zuwa Sofo a ka
Mudathir Ishaq
Samu kari