Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Adebukola Banjoko shine sunan mai shari’an nan da ta kafa tarihi na adalci da kuma rashin tsoro a kotun Najeriya. A abunda za’a kira rashin tsoro da jarumta, Mai shari’a Adebukola Banjoko tayi nasarar yanke shari’a mai ban mamaki.
Duk da yadda kasar Najeriya tayi kaurin suna a ciki da wajen kasar game da matsalar cin hanci da rashawa, tabbas kasar ta samu nasarori da dama musamman ma a kan yakin da take yi da masu yi wa tattalin arzikin zagon kasa. Ba kasaf
Babban Sakataren ya bayyana hakan ne a ranar Talatar da ta gabata yayin gabatar da jawaban sa na lale yayin bikin karamcin jaruman Dimokuradiyya da kuma kaddamar da ranar 12 ga watan Yuni a matsayin ranar Dimokuradiyyar Kasar nan.
Hukumar ‘yan sanda a jihar Naija tayi nasarar cafke wasu matasa guda biyu da suka addabi mazauna yankin Sabon Mariga dake karamar hukumar Kafi da satar mutane domin neman kudin fansa. Jami’an ‘yan sanda dake aiki a ofishin hukumar
Cikin kwana-kwanan nan akwai yiwuwar adadin wannan kasashe ya koma takwas sakamakon shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong Un, da ya kulla yarjejeniya da shugaban Kasa Amurka, Donald Trump, na tarwatsa Makaman Kasar sa.
Jami’an hukumar SARS sun damke barayin masu suna Abbas Kabir, 19, and lmrana Abdullahi, 21 yan asalin unguwar Tudun Wada a jihar Kaduna. Labari ya nuna cewa Kabir da Abdullahi sun saci Kake Napep guda biyu masu lamban KJ 587QA da
An yi artabu tsakanin yan banga da wasu yan bindiga a karamar hukumar Isa na jihar Sokoto inda akalla mutane 1 suka rasa rayukansu. Wannan rikici ya faru ne bayan yan bindigan sukayi kokarin garkuwa da wani dattijo a kauyen dan ta
Wannan zai zo ne a lokacin da Morocco da Najeriya suka sa hannun hadin guiwa a Rabat, don fara abu na gaba domin kammalar zancen bututun gas da zasu gida a teku da tudu. Tsarin fitar da man ya hada da cargo 48, idan aka kimanta da
Shehu ya bayyana haka ne cikin wata hira da yayi a shirin kowani gauta na gidan rediyon Freedom, inda ya nuna bacin ransa da yadda ake tafiyar da jam’iyyar APC, wanda yace hakan akasin yadda aka gina tubalin jam’iyyar ne a tun far
Mudathir Ishaq
Samu kari