Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Za mu iya cewa babu jam'iyyar APC a yankin kudu maso gabas. Da kyar da kuma 'yan dabaru mu ka samu jiha daya kacal, hakan ba abin alfahari bane," a cewar Rochas
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Yemi Osinbajo, ya yi wallafa labari mai dadi a shafinsa na Twitter don ya sanar da masoyansa cewa ya zama kakan yaro namiji.
Ado Isa, kakakin rundunar atisayen Lafiya Dole, ya ce Kanal Bako ya mutu ne sakamakon raunukan da ya samu bayan mayakan kungiyar Boko Haram sun kai wa tawagarsa
Kakakin rundunar yan sandan jihar Anambra, Muhammad Haruna, yace suna irin wannan kamen saboda damkar masu laifi musamman na kungiyar asiri a wuraren daban.
Kafin zuwansa karamar kungiyar kwallo ta Real Madrid a shekarar 2016, Akinlabi ya samu horo a makarantun kungiyoyin kwallon kafa na kasar Spain da yawa da suka
Wata mata da ake zarginta da aike da ambulan mai dauke da wasika mai guba, wacce ta tura ga gidan gwamnatin Amurka, ta shiga hannu, Linda Ikeji ta wallafa.
Da ya ke tabbatar da faruwar lamarin, kakakin rundunar 'yan sanda jihar Jigawa, Abdu Jinjinri, ya ce hatsarin ya faru sakamakon karo da juna da motoci biyu suka
Toluwase Kembi budurwa ce mai shekaru 20 da ke karantar fannin kasuwanci a makarantar gaba da sakandare ta Ilaro.Saurayinta ya kasheta don yin tsafi da namanta.
Wani mutumi mai amfani da shafin Twitter mai suna @Shabzan ya wallafa wani rubutu a shafinsa inda yake bayyana yadda ya kama saurayin kanwarsa yayi masa dukan..
Mudathir Ishaq
Samu kari