Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A jihar Edo, akwai kananan hukumomi 18, gundumomi 192 da kuma rumfunan zabe 2,627. Ya zuwa yanzu, hukumar INEC ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumo 16
Babban baturen zaben gwamnan jihar Edo na karamar hukumar Etsako Central, Farfesa Godswill Alan Lukman, ya tabbatar da cewa an harbi ma'aikacin ranar Asabar a m
Da farko an hangi jami'in a cibiyar tattara sakamakon zaben, amma daga bisani aka nema sa aka rasa. Batan dabon jami'in tattara zaben, ya jawo shakku a tsakani
Abubuwa da yawa sun faru a ranar da aka gudanar da zaben jihar, sai dai Legit.ng Hausa ta yi nazarin muhimman abubuwa 5 da suka faru a ranar ta Asabar. Haka zal
Idan ba a manta ba, sakamakon annobar COVID-19, gwamnatin jihar ta sahalewa Masallatai da Majami'u budewa a ranakun Juma'a da Lahadi kawai. Haka zalika, Gwamna
Jam'iyyar PDP ta sha gaban APC yayin da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ke cigaba da sakin sakamakon zaben kujerar gwamnan jihar Edo. Hakan na nufin
Akwai yan takaran kujeran gwamnan 14 dake fafataw,a amma ana tunanin gwamnan da ke kai yanzu, Godwin Obaseki na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da Osag
Wani babban dan jam'iyyar PDP mai suna Mohammed Misau, ya sauya sheka inda ya koma jam'iyyar APC a jihar Bauchi tare da tsohon kakakin majalisa, Yakubu Dogara.
A cewar Enenche, jami'an rundunar atisayen SAHEL SANITY ne suka kama Ibrahim bayan samun muhimman bayanan sirri daga dakarun rundunar atisayen HADARIN DAJI
Mudathir Ishaq
Samu kari