Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Yayinda matasa masu digiri da digir-gir ke kuka kulli yaumin kan rashin aikinyi da kuma zaman kashe wando, wani matashi wanda akace yayi almajiranci a da ya samawa kansa aikinyi ba tare da sauraron gudunmuwar gwamnatin tarayya.
Ya zuwa yanzu dai ba a bayyana laifin da yarinyar ta aikata ba, amma jaridar vanguard ta rawaito cewa yarinyar ta gudu daga gida ne bayan da mahaifiyar tace sai ta zane ta bisa laifin da tayi mata, yarinyar ta gudu daga gidan ne
Ofishin dillancin labarai na NAN, ya ruwaito cewa jihar zamfara a cikin jihohin arewa maso yamma tana fama da yan ta'adda a kwanakin nan inda ta'addancin ke kawo rashin daruruwan mutane, yana kuma korar mutane da yawa daga gidajen
Rayukan mutane sama da 200 da suka hadar da kowane jinsi da babu babba babu yaro sun salwanta a ire-iren wannan afkuwa ta munanan hare-hare a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya tun gabanin shekarar nan musamman na garin Mubi.
Shugaban kungiyar masu rajin kare manufofin Buhari, Injiniya Muftahu Aliyu Hassan yace bayan kaddamar da dokar ba matasa damar shiga harkar siyasa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rigada ya sharewa matasa fagen da zasu yi mulki.
Akalla guraben ayyuka dubu 5 ne da dari 212 'yan Najeriya suka rasa a cikin watanni shida na karshen shekarar 2017 da ta gabata wanda shine yakawo jimillar yawan ayyukan da aka rasa ya zuwa dubu 10 da dari 291 a shekarar. Wannan a
Wata kungiya mai rajin tabbatar da demokradiyya da mulki mai adalci mai suna Human and Environmental Development Agenda (HEDA) a turance ta bukaci hukumar nan ta gwamnatin tarayya ta ICPC da ta soma bincikar Femi Gbajabiamila, dan
Kamar dai yadda muka samu, babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya kuma mai mulki a jihar Ribas ta lashe dukkan zabukan kananan hukumomin da aka gudanar a jihar a karshen satin da ya gabata da babban rinjaye da hukumar zabe mai
Babban kocin kungiyar kwallom kafa ta Super Eagles, Germot Rohr, ya sanar da cewa yawan tafka kura-kurai yayin da suke taka leda ne ya yi sanadiyan da kasar Croatia ta lallasa Najeriya da ci biyu. Yace basu ji dadin hakan ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari