Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kasurgumin attajirin nan da ake zargi kan shahara da garkuwa da Mutane, Chukwudumeme Onwuamadike mai inkiyar nan ta Evans, ya sake hayar wani sabon lauya sakamakon janye wa daga shari'ar da tsohon Lauyan sa ya yi, Olukoya.
Shugaban kungiyar, ya zargi gwamnatin Buhari da mayar da hankali wajen gina kudancin kasar da raya jama'ar su musanman yankin Yarbawa, yayin da yankin arewa ya zamo koma baya an ci yaki dashi sannan an barshi da kuturun Bawa.
A arewacin Afirka, kasar larabawa mai makwabtaka da Nijar, watau Aljaza'ir, ta kashe hanyoyin kafafen sadarwar kasar baki dayanta na lokacin wucin gadi, dalilinsu, shine samari da 'yan mata sunki karatu sai chatting da aikin faceb
Shahararriyar jarumar nan ta dandalin Kannywood, da tauraruwarta ke kan haskawa, Umma Shehu, ta shirya saka kafar wando daya da mai yi mata bita da kulli a masana'antar fim. Jarumar bata bayyana sunan wanda take caccaka ba.
Ibrahim Magu, mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rasahawa (EFCC), ya gabatar da jan kunne ga yan kwangila da suka yasar da ayyukan miliyoyin naira a fadin Niger Delta. Yace zai yiwa wajen dirar mikiya a ko wani loka
Wani lamari mai ban tausayi ya faru a garin Zaria na jihar Kaduna, wanda yayi sanadiyyar mutuwar wata Mata da aka yi awon gaba da yayanta guda uku, aka maye mata gurbinsu da wani Ragon layya, kamar yadda NAIJ.com ta samu tabbatacc
Wani ma'abocin anfani da kafar sadarwar zamani ta Fezbuk mai suna Ola O'Neil da ke da adreshin (@_gal2) a dandalin Tuwita ya fito fili ya fadawa duniya yadda wata budurwar da yayi a kafar sadarwar zamani ta Fezbuk ta goga masa cut
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu sun tabbatar mana da cewa hukumar dake kula da harkokin lauyoyi a Najeriya ta gayyaci Firdausi Amasa, lauya mace musulma da ta dage sai ta sa hijab rantsuwar su ta lauyoyi. Wannan dai na kuns
Labarin da muka samu na nuni ne da cewa jagoran rukunin majami'un nan na International Godsway a kasar Ghana mai suna Fasto Bishop Obinim yanzu haka ya sayi wata babbar motar alfarma kirar Ghost Series II. A baya dai babban Faston
Mudathir Ishaq
Samu kari