Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kazalika ya bayyana cewar zama mamba a majalisar dattijai ban a matasa ba ne tare da bayyana cewar zai cigaba da zama a majalisa domin bayar da gudunmawar sa wajen kawowa Najeriya cigaba. Sanatan ya bayyana cewar kada ‘yan Najeriy
Abdulmumin ya ce ya shiga takarar neman kujerar ne saboda imanin da ya yi da manufar jam’iyyar APC na son kawo cigaba ga Najeriyua da mutanen ta. Ko a kwanakin baya saida naij.com ta kawo maku labarin yadda Babban dan marigayi
Wata mutuniyar kasar Amurka Catherine Bridges ta kafa tarihi inda ta haifi yara 17 cikin awanni 29 a asibitin Indianapolis Memorial da ke Amurka.Dakta Jack Morrow likitan da ya karbi haihuwar matar ya ce, daidai ta haife su.
Ban yi aure ba, kuma ban damu da duk matakin da zai biyo baya ba, abu mai muhimmanci kawai shi ne nayi maganinsa daga shiga sabga ta. Akwai mata da yawa amma sai ya zabi ya cigaba da neman matar da na riga da nayi tambayar aurenta
Haka zalika shima Kaakakin rundunar Yansandan jihar Filato, Terna Tyopev ya tabbatar da harin, inda yace yan bindigan sun kai harin ne a ranar Laraba, 20 ga watan Yuni, sai da yace bas hi da tabbacin adadin mutanen da suka mutu.
An damke wasu masu garkuwa da mutane da kuma fashi da makami masu amfani da mota kalan yan sanda da kuma kayan yan sanda a jihar Ribas. Jami’an yan sandan SARS sun damkesu ne a ranan Litinin 18 da Talata 19 ga watan Yuni, 2018 ind
Da farko dai ‘dan sanda mai gabatar da kara sufeto Christopher John ya shaidawa kotun cewa, wanda ake zargin ya aikata laifin ne a makwancinsa tare da taimakon wasu da yanzu haka sun tsere a tsakanin ranar 31 ga watan Mayu zuwa
Dansandan yace mutanen biyar sun hada kai ne da wasu jami’an kamfanin su biyar dake aiki a sashin ajiyan kayayyaki, inda suka saci wayoyi a tsakanin watan Feburairu da watan Mayu, sai dai a yanzu haka jami’an sun ranta ana kare.
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa jihar Bauchi jajintawa mutan jihar Bauchi kan iftila'in da ya faru da su. Jirgin da ke dauke da shugaba Buhari ya dira a babban filin jirgin saman Sir Abubakar Tafawa Balewa ne misalin karfe 9:30 na
Mudathir Ishaq
Samu kari