Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yau ne ran ta biyu da fara gudanar da zaben sabbin shugabannin jam'iyyar APC kuma rana ta karshe. Bayyan kammala zaben kujerun da aka fafata takara a kan su, shugaban taron, gwamana Badaru Abubakar, ya sanar da Sakamako 21 ya zu
A jiya, Asabar, ne wasu ‘yan jam’iyyar APC daga jihar Kano suka gamu da ajalin su bayan motar su kirar Honda CRV tayi hatsari a garin Zaria a hanyar su ta zuwa wurin taron zaben shugabannin jam’iyyar APC. Jaridar Premium Times ta
Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma tsohon sakataren jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) a 1993, Sule Lamido, ya ce marigayi Cif Moshood Abiola na bin hukumar sojin Najeriya bashin kudi N45 billion kafin rasuwarsa.
Ko shakka babu bakin gawayi na daya daga cikin abubuwa masu matukar anfani da mutane kan banzatar a rayuwar su watakila saboda rashin sani ko jahiltar alfanun da Allah ya tattara a tare da shi. Hakan ne ma ya sanya NAIJ.com ta duk
A yayin da aka kamalla kada kuri’un kujeru 8 a zaben shugabannin APC da aka fara jiya, an nemi shugaban taron, gwamna Badaru Abubakar na jigawa, an rasa a yayin da ake jiran sa domin sanar da sakamakon zaben. Shugaban kasa Muhamma
Mahukunta a kasar Qatar dake a yankin gabashin duniya sun zargi kasar Saudiyya da kawayenta da yi masu kullalliyar hana jama'ar kasar su zuwa aikin Hajji da Umara saboda sabanin dake tsakanin su na diflomasiyya. Wannan zargin dai
Mai magana da yawun hukumar tsaro ta fararen kaya Adamu Shehu ne ya tabbatar da aukuwar lamarin a ranar Juma'ar da ta gabata a garin Dutse, inda ya shaida cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 6 yammacin ranar
A yayin da zaben shugabannin jam’iyyar APC ya shiga rana ta biyu, daliget da zasu zabi sabbin shugabanni sun shiga rudani a kan sunayen ‘yan takara da aka basu daga masu a fada a ji a APC. Wata majiyar jaridar Premium Times ta raw
Amma kuma aka baiwa waɗansu matasan da suke shirin TV na BB Naija kyautar miliyoyin kuɗi har ma ta kai ga gwamnonin jiharsu sun ƙara musu da kyautar Motar hawa da wasu kyautukan. Duk kuwa da sukar da ake yiwa shirin saboda baɗalar
Mudathir Ishaq
Samu kari