Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban dai bai samu wani rauni ba. State TV ta bada rahoton cewa mataimakin shugaban kasa Kembo Mohadi ya samu rauni a kafa. Shi kuma na Ethiopia da bam ya fashe mutum daya ne ya rasu, a Najeriya dai babu abin da ya faru ya zuwa
Jarumin zakaran dan kwallon kafar na shekara na 1986 ya damu da wasan da yaga 'yan kasar sa sun buga kuma bai yi kasa a gwiwa ba gurin nuna bacin ranshi akan wasan da Sampaoli da sauran yan wasan suka buga a Moscow, yanzu kam...
Majiyar mu tace bayan kwamitin hadin kai da kwamitin sulhu da ke ta kokarin tattaro tsofafin yan jam'iyyar, kwamitin shugabancin jam'iyyar karkashin Prince Uche Secondus sun kirkiro wata hanyar kaiwa ga Obasanjo, zababben shugaban
Matan, zasu bazama tituna domin more mota yadda mazan kasar keyi, wanda ya hada da tuki, ribas, parking da ma zuwa unguwa, sai dai an hana matan barin gari don bulaguro ba tare da namiji ba, ko da kuwa macen ta balaga ko ta haifa
Musa wanda shine ya jefa kwallaye biyun da suka tabbatar da nasarar kasar sa ta Najeriya ya bayyana hakan ne yayin ganawa da manema labarai bayan an tashi wasan a birnin Volgograd kamar yadda shafin jaridar Daily Trust ya bayyana.
Danyen mai da Najeriya ke tatsa daga kudancin kasar nan, don moriyar kowa da kowa a fadin kasar nan, ya kara tashi, inda zai kai kusan dala 80 ko ma 90 idan dai ya ci gaba a haka a kasuwannin duniya kan kowacce ganga
Jami'ar OAU ta saki bayanan karshe kan batun da ya zaga duniya na wata yarinya da malaminta ke neman ta kwanta dashi domin ta haye kwas dinsa. Monica Osagie dai, ta tona asirin ne, bayan da Dattijon ya fito baro-baro ya nuna sai..
Ko dai bai zo na daya ba, shugaba Muhammadu Buhari na daya daga cikin 'yan Najeriya da suka fi kowa farin jini a tarihin kasar tun bayan shigar sa siyasa a shekarar 2002. Shi dai shugaba Buhari din yana da dumbin magoya baya na ba
Tun bayan kyakkyawar kwallon da 'yan kasar Najeriya suka buga a wasan su na jiya da ya farantawa 'yan kasar da dama rai, masana harkokin wasannin sun dukufa wajen yin fashin baki. Masana da dama dai na ganin daman wasan farko da
Mudathir Ishaq
Samu kari