Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq

Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

18323 articles published since 08 Yun 2016

Author's articles

Kwankwaso ya ziyarci Atiku a gidansa dake Abuja
Kwankwaso ya ziyarci Atiku a gidansa dake Abuja
Labarai

Rahotanni sun kawo cewa tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata a karkashin jam’iyyar APC Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara ga tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar. Kwankwaso ya ziyarci Atiku ne a gidansa.

An kashe Fulani 32 a wani rikicin kabilanci
An kashe Fulani 32 a wani rikicin kabilanci
Labarai

Kashe - kashe dai ya zama tamkar ruwan dare a duniya, inda a yanzu haka an kaiwa Fulani wani mummunan harin kabilanci an kashe musu mutane 32. A sanarwar da kafar yada labarai ta kasar ta fitar, ta nuna cewa, wasu mutane dauke...

Masu zafi

Masu tashe

Manyan labarai