Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kasar Saudiya ta amince da dawo da aikin Umrah, amma bisa sharadin bin matakai uku, domin kiyaye barkewa ko yaduwar cutar COVID-19. Za a fara da matakin fark
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'aziyyar rasuwar Sarkin Shehun Bama da Sarkin Biu. A cewar shugaban kasar, mutuwar Sarakunan a kusan lokaci da
Kotun shari'ar Musulunci ta jihar kano ta yanke wa Shariff-Aminu dan shekara 22 hukuncin kisa bayan an kama shi dumu-dumu da laifin batanci ga manzon Allah.
'Yan bindiga da suka kai 20 a ranar Litinin da dare sun shiga kauyen Kana da ke karamar hukumar Nasarawa. Sun kashe mutum daya tare da sace wasu 10 da kuma bar.
Wata kotun majistare da ke zama a garin Akure, babban birnin jihar Ondo, ta bukaci da a adana mata wasu mutum 7 da ake zargi da zama 'yan daban siyasa daga Ifon
Wani dan Najeriya mai suna Nwoke Agulu a ranar 21 ga watan Satumba ya wallafa a shafinsa na Twitter yadda ya fasa auren wata budurwa saboda yawan kudin auren.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya sanar da bawa mata da 'ya'yan marigayi Kanal Dahiru Chiroma Bako kyautar gida da kudi Naira miliyan ashiri
Sanata Ali Ndume, dan majalisa mai wakiltar kudancin jihar Borno a majalisar dattawa, ya kai ta'aziyyar marigayi kwamandan sojoji Kanal Dahir Bako. Jaridar...
Wata mata 'yar kasar Ghana mai suna Elizabeth Yamoah, mai shekaru 57 da haihuwa wacce bata dade da gama rubuta jarabawar kammala firamare ba (BECE), ta ce...
Mudathir Ishaq
Samu kari